MRano Updates

MRano Updates Mrano Updates

02/08/2026

“Rarara ka tuna Nasibi ne Allah ya baka gobe fa wani ne akai” ~Kanu Abba Gida Gida

01/08/2026

“Menene aibun Pantami don ya fito siyasa, da ‘yan siyasar Najeriya suna tunanin Hisabi da basu jefa mu cikin halin da muke ciki ba yanizu”

Sheikh Muhammad Sani Khamis Abu Haitham Malamin Addinin Musulunci a Kano

01/08/2026

“Babu Wani Sabon Sanata a Najeriya da Ya Kai Sanata Kawu Sumaila Jawo Ayyukan Ci Gaba da raya kasa” Cewar kungiyar Muryar Kano ta Kudu

01/08/2026

Dan bilki Kwamanda ya diro kan batun takarar Pantami da dambarwar Rarara

01/08/2026

Kwankwaso yayiwa Ganduje Martani kan batun bar masa zabe..

01/08/2026

Me yasa hukumar zabe INEC ta yi Watsi da takardun takarar Jonathan?

01/08/2026

Barista Ishaq Adam Ishaq yazo da batu kan Farfesa Pantami..

31/07/2026

Yadda Malamai s**a dira kan Rarara bayan wakar da yayiwa Sheikh Pantami.

31/07/2026

Siyasar Gombe Malam Pantami Ko Jamilu Gwamna ?

Siyasar Gombe na ci gaba da daukar dumi yayim da aka tunkarar zaben shekarar 2027

31/07/2026

Wasu kalaman Pantami da s**a karade Media bayan wakar shagube da Rarara yayi masa.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MRano Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share