Ado Bayaro Gallery

Ado Bayaro Gallery History Of Late Alh Ado Bayero
(1)

Alhamdulillah
11/01/2026

Alhamdulillah

Alhamdulillah Alhamdulillah Allah Yasake Ruk'o Da Hannunka.
14/10/2023

Alhamdulillah Alhamdulillah Allah Yasake Ruk'o Da Hannunka.

Ka Sun Kammala Tsaf Dan Tafiya Abuja Dan Taya Bala Ahmadu Tanimu Murnar Lashe Zabe Kodai Rakiya Amma Kowafa A Sayyadarsa...
03/03/2023

Ka Sun Kammala Tsaf Dan Tafiya Abuja Dan Taya Bala Ahmadu Tanimu Murnar Lashe Zabe Kodai Rakiya Amma Kowafa A Sayyadarsa Zaije

14/03/2022

Kaji Magana Tamasu Ilimi Ma Daddaici, Kaji Magana Ta Masu Kaifun Hankali, Kaji Magana Ta Masu Zurfun Tunani, Allah Yasake Ruk'o Da Hannunka, Ya Allah Ya Gaji Da Makwangara.

10/03/2022

Allah Ya Sake Ruk'o Da Hannunka Dan Isar Manzan Allah

25/04/2021

*Assalamu Alaikum*

*Idan Allah Ya Kaimu Karfe 3 Na Rana Jirgi Zai Sauka Anan Kano Tare Da Gawar Hajiya Maryam Ado Bayero (Mai Babban Daki) Idan Allah ya Kaimu Karfe 4 Na Yamma Za'ayi mata Sallah A Kofar Kudu* *Fadar Mai Martaba Sarkin Kano.*
*Muna Tawassuli Da Sunayen Allah Tsarkaka Ya Gafarta Mata Yasa Ta Huta Ya Kuma Bata Aljanna Madaukakiya Ya Bamu Hakurin Rashinta Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.*

07/04/2021
Gwani D'an Bayero
04/01/2021

Gwani D'an Bayero

17/11/2019

Bakan Dabo

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ado Bayaro Gallery posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category