DABO MEDIA and Consultancy services

DABO MEDIA and Consultancy services DABO MEDIA CONSULTANT is a registered royal media firm that carries out ARTICLE COMMENTARY, JOURNALI

01/04/2020
The Honourable Commissioner of Police Kano state CP Habu A sani, received an award from Kano Hikers today 23rd Feb 2020 ...
25/02/2020

The Honourable Commissioner of Police Kano state CP Habu A sani, received an award from Kano Hikers today 23rd Feb 2020 at the office of the CP in the state Command's Headquarters.

With the Commissioner of Police are The Deputy Commissioner of Police operations Kano state Command and the Special Advisers to the Commissioner of Police on media.

While presenting the award, the chairman of the Kano Hikers said the well deserved award was presented based on the CP's track record in supporting youths and fighting the menace of drug abuse and other vices in the state.

The CP also remarked with gratitude to the team for finding him worthy and presenting him with the award.

An NGO named INSPIRE AREWA YOUTH INITIATIVE had on 19th of January awarded The Santuraki Of Ringim. ALH. ABBA SAYYADI RI...
20/01/2020

An NGO named INSPIRE AREWA YOUTH INITIATIVE had on 19th of January awarded The Santuraki Of Ringim. ALH. ABBA SAYYADI RINGIM.

The award was presented by the representative of the Honourable commissioner of Youths and Sports, Mr Sagagi who is the permanent secretary of the ministry represented the commissioner. The award was given to him in recognition of his immense contribution to the development of youths in the arewa region. Accepting the award he expressed gratitude and promised to remain active in the service of his people....
He was accompanied by Wazirin Santurakin Ringim, Alh. Sule Udi S A to the governor of Jigawa state on primary Education, Prof. Ibrahim of BUK and Ibrahim Hassan Hassan CEO dabo media and consultancy services.

Mai Martaba sarkin Ringim Alh. Sayyadi mahmoud Ringim
04/01/2020

Mai Martaba sarkin Ringim Alh. Sayyadi mahmoud Ringim

Kanwa kina zuba a kasa kina kara kudi, gaban ka kullum kyau take tana fin baya jikan Dabo Dattijon Sarki ga shekaru ga kyau.

Allah ya dade ka lafia da nisan kwana

Courtesy of Kassim Tijjani Turaki.

"INA MASU TAMBARI? A Buga, Ambassador Ado Bayero shine Sarki" ("Where are the tambourine drummers? Beat it, Ambassador A...
12/10/2019

"INA MASU TAMBARI? A Buga, Ambassador Ado Bayero shine Sarki" ("Where are the tambourine drummers? Beat it, Ambassador Ado Bayero is the [new] Emir.")

Kalaman Provincial Secretary St.E.D Nelson (zaki) a ranar 13th October 1963 ( Shekara 56 kenan daidai a yau) lokacin da yake sanar da Nadin Alh Ado Bayero a matsayin Sarkin Kano.

ALLAH YA JIKAN BABA

Culled from Prince of the Times.

12/10/2019

ALLAHU AKBAR:

JIYA BA YAU BA...

Marigayi Sarkin Kano Alh. (Dr) Ado Bayero CFR. Bisa Motan Turakta Na Aikin Gona Anyi Hoton Cikin Shekarar 1966.

Allau Ya Gafarta Masa.🙏🙏🙏

DISCOURSE FORUM.PRESS RELEASEToday, 29th September, 2019, marks the 5th anniversary of the death of Late Galadiman Kano,...
28/09/2019

DISCOURSE FORUM.

PRESS RELEASE

Today, 29th September, 2019, marks the 5th anniversary of the death of Late Galadiman Kano, Alhaji Tijjani Hashim. It signifies 5 years of loss, agony and tragedy to the people of Kano in particular and Northern Nigeria in general. It heralds 5 years into a new era, without a selfless elder, without an impenetrable shield. The name ‘Galadima Tijjani Hashim’ is a household name in Nigeria, synonymous to aid and intervention.

Galadima Tijjani Hashim was one of the most prominent sons of Kano that made a significant impacton the life of ordinary Nigerians. He was unique both in the roles he played as a member of the aristocracy and the business class, for using his connections to intervene in the life of ordinary men both
from within and without. At a most critical phase in the life of the traditional institution, when its powers were curtailed, Galadima Tijjani used his influence to give it purpose and therefore earned it respect in the eyes of the talakawa and by so doing saved it from losing its relevance. Were it not for his wise
counsels and brilliant strategies, at daring moments of misunderstanding between the traditional institution and the politicians and sometimes even the masses, the emirate values could have lost theirmystical aura to the pages of history. His role as a diehard close confident of the revered late Emir of
Kano, Alhaji Dr Ado Bayero, on almost all issues affecting the integrity of the emir was unmatched.

When he joined the Northern legislature in 1956 at the age of 24, Galadima Tijjani became a beacon of hope for Northern youths. He was rated amongst top Northern politicians that stood by Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto, at the most difficult times. For his insistence that the underprivileged must be catered for, Sardauna nicknamed him “internal trouble”. By 1966, Galadima Tijjani played a three- in -one role; he was a member of the Northern Legislature representing Sumaila District, a Parliamentary Secretary to the Ministry of Internal Affairs and an Acting Commissioner of the then newly created Kabba Province. By achieving such feats at such a tender age and using it to the best of
his ability to help the common man, Galadima Tijjani was and would continue to be a beacon of hope to Nigerian youths.

History will never forget his efforts in maintaining peace and stability in the affairs of Kano. His timely interventions in sustaining sanity in the politics of Kano, by making sure the mandate of the people of Kano was always respected, was unprecedented. While the likes of Malam Aminu Kano, a very close associate of his, used the masses they controlled to see the triumph of justice, Galadima Tijjani used his position as a title holder and elder statesman to achieve such feats.

Alhaji Tijjani Hashim will always be remembered as a humble prince, a great philanthropist, a champion of the youths and the underprivileged, who was instrumental to the accomplishment of many Nigerians.

Discourse Forum calls on Northern politicians, bureaucrats, aristocracy and the business class to emulate the late titan and uphold his legacy of selfless service towards the development of Kano in particular and Northern Nigeria in general.

Signed
Chairman
Huzaifa Dokaji

ZURIYAR SARKIN KANO DABO: INA MUKA DOSA?(Revised Edition). Gudunmawa Daga:ARC. AHMAD ABBA YUSUF. Domin Murnar Cika Sheka...
22/09/2019

ZURIYAR SARKIN KANO DABO: INA MUKA DOSA?
(Revised Edition).


Gudunmawa Daga:
ARC. AHMAD ABBA YUSUF.

Domin Murnar Cika Shekaru Dari Biyu (200) Na Zuriyar Sarkin Kano Ibrahim Dabo A Mulkin Kano.
(Ibrahim Dabo Dynasty Bicentenary: 1819 - 2019).

GABATARWA:
Sullubawan Dabo (Zuriyar Sarkin Kano Ibrahim Dabo) na daga cikin manyan gidaje wadanda s**a shahara kuma suke da kima a idon Jama'a, ba a nan Kano kadai ba, har da sauran sassa na kasar nan da ma sauran kasashe na duniya. Allah SWT Ya albarkaci Zuriyar da yawan mutane da ya haura sama da Dubu Hamsin (over 50,000); wadanda s**a yadu a Arewacin Nigeria da sauran sassa na duniya. Haka kuma, Allah SWT Ya damka ragamar Sarautar Kano a hannun 'yan wannan gida yau tsawon shekaru 200 kenan; tun bayan da Mai Alfarma Ameerul Mu'mineen Muhammad Bello dan Shehu Usman Danfodiyo ya tabbatar da nadin Mallam Ibrahim Dabo Bin Mahmud a matsayin Sarkin Kano; ranar Ashirin da Daya ga watan Satumba na shekarar 1819 Miladiyya (21/09/1819). Zuwa yanzu, wannan gida ya samar da Sarakunan Kano guda Goma Sha Uku (13), daga cikin Sarakuna Goma Sha Hudu (14) na Daular Shehu Usman Danfodiyo a nan Kano. Bugu da kari, wannan gida na Dabo ya samar da manyan mutane wadanda s**a shahara a fannoni daban-daban na rayuwa a fadin duniya. Mutum bai yi kuskure ba idan ya ce Zuriyar Sarkin Kano Dabo su ne kashin bayan cigaban Kano, duba da muhimmiyar rawar da suke takawa wajen inganta al'amuran Addini da Sarauta da Tattalin Arziki da ilimi da kiwon lafiya da Hadin-Kai da zaman lafiya da siyasa da sauran fannoni na cigaba. Masana tarihi sun yi ittifaki cewa, Zuriyar Sarkin Kano Dabo mutane ne masu tsantsar ilimi da kiyaye dokokin Allah SWT da kunya da kawaici da jarumta da "Tawadhi'u" da gaskiya da rikon amana da KARFAFA ZUMUNCI da jajircewa wajen yin sana'oi domin dogaro-da-kai da kwarewa wajen shugabancin Jama'a; bisa tausayi da adalci, da dai sauran "Makaarimul-Akhlaaq."

ME MUKE SO MU ZAMA?:
Yayin da 'Yan-uwa suke murnar cika shekaru Dari Biyu (200) da mulkin Kano a hannun wannan zuriya tamu, ni kuma babban abinda ya ja hankali nah shi ne, yanda a hankali a hankali muka fara sauka daga kan kyakkyawan tsari da magabata s**a dora mu. Idan muka tsaya muka yi duba a tsanaki za mu ga cewa, kyawawan dabi'u da aka san 'yan wannan gida da su tun iyaye da kakanni, yanzu sun fara zama tarihi. Mun dakko dabi'u marasa kyau mun yafa wa kanmu. Abin takaici, sai ka ga mutum cikakken Basullube, amma babu karatun boko babu na Addini babu sana'a, sannan dabi'unsa ma ba masu kyau ba ne, amma yana tinkaho shi jikan Dabo ne, bayan Allah Ya sani, Mallam Dabo ba haka ya gudanar da rayuwar sa ba!

Zumunci kuwa yanzu dama ba a maganarsa. Yanzu Idan ba ka da mulki ko kudi, toh ba za a yi zumunci da kai ba. Karfi da yaji an kirkiro rabe-rabe kamar su "Dan Sarki" (wai Basullube wanda babansa ya yi Sarki), "Dan Hakimi" (Basullube wanda babansa Hakimci kawai ya yi) da kuma "Dan Mallam" (Basullube wanda babansa bai yi Hakimci ba kuma bai yi Sarki ba). Haka kuma, wai akwai wadanda ake kira 'YAN FULANIN DAA (Zuriyar Dabo wadanda kakannin su s**a yi Sarki amma yanzu sarautar ba a gidansu take ba), da kuma DIDDIGAR QAYA (zuriyar Dabo wadanda iyayensu da kakannin su ba su taba yin sarauta ba.

Yawanmu shi ma ya zama na "taron tsintsiya ba shara," domin kuwa kowanne "kare da doki" zai iya zuwa ya ci mutuncin wannan gida namu kuma babu abinda za mu iya yi a kai, hasali ma sai dai ya samu hadin-kai daga wasu daga cikinmu. Babban abin takaicin shi ne, wadanda s**a fi kowa cin moriyar sarautar, su ne ake hada kai da su wajen rushe ginin da iyaye da kakanni s**a sadaukar da lokacinsu da dukiyoyin su da ma rayukansu wajen ginawa!

DA DAN GARI AKAN CI GARI:
Dabarun yaki suna da yawa, daga cikinsu akwai yin amfani da dan gari a ci garinsu da yaki. Duk mai biye da tarihin Kano ya san yanda kakannin mu Fulani s**a yi amfani da wannan dabara ta yaki a kan Chiroman Kano Danmama (dan Sarkin Kano Alwali) wanda ya taimaka musu lokacin Jihadi s**a hambare mahaifin sa daga Sarautar Kano. Burinsa a wancan lokacin shi ne, idan an samu nasarar kawar da mahaifin nasa, shi sai a nada shi a matsayin Sarkin Kano. Amma daga karshe mai ya faru da shi? A duba tarihi! Haka Mallam Usman Bahaushe (wanda shi ma dan-uwan Sarkin Kano Alwali ne) shi ma ya taimaka wa Fulanin wajen rushe mulkin da kabilarsa (Habe) s**a shafe sama da shekara dari Takwas (800) suna yi a wancan lokacin. Shi ma wacce irin riba ya samu? Haka kuma tarihi ya nuna yanda Turawan Mulkin mallaka s**a yi amfani da wannan dabara a kan Chiroman Kano Abdu Lele (dan Sarkin Kano Tukur). Shi s**a sako a gaba cikin rundunar su, tare da yi masa alkawarin idan ya rako su Kano s**a ci ta da yaki, za su nada shi Sarkin Kano. Haka kuwa aka yi, domin Chiroma Abdu Lele ya cika wannan alkawari nasa ga Turawan Mulki, inda ya rako su Kano; garin iyayen sa da kakannin sa, su ka ci ta da yaki. Haka kuma ya raka su Gidan Sarki s**a shiga s**a kori iyalin dan-uwan sa, Sarkin Kano Alu. Shi ma Chiroma Abdu Lele, da me Turawa s**a saka masa bayan sun yi amfani da shi sun cimma burinsu? Mu duba tarihi! Tabbas "gani ga wane ishi wane tsoron Allah," saboda haka duk rintsi kada ka yarda ka hada kai da magauta a ci mutuncin dan-uwanka, idan bukatar su ta biya, kai ma jefar da kai za su yi!

SHAWARA/RUFEWA:
Ina kira ga dukkan Zuriyar Dabo cewa, kada cika shekaru Dari Biyu (200) a mulki ya rude mu har mu yi zaton cewa shikenan "MU ZA MU YI TA YI HAR MAHADI." Muna fatan hakan dai, amma tabbas idan muka cigaba da sauka daga kan tsari wanda magabata s**a dora mu; wato kiyaye dokokin Allah da sauran kyawawan dabi'u, toh Allah Zai iya kawar da mu, Ya kawo wadanda s**a fi mu kyautatawa! Haka kuma, ina kira a gare mu da mu hade kanmu mu, mu cigaba da zama a matsayin mu na TSINTSIYA MADAURINKI DAYA domin mu ci moriyar yawan da Allah Ya namu. Mu daina nuna banbanci a tsakanin mu, mu koma kan tsari na gaskiya kamar yanda magabata s**a rayu, cewa DUK WANDA YA FITO DAGA TSATSON MALLAM IBRAHIM DABO, DAN SARKI NE. Yanzu muna cikin wani zamani mai cike da rudani da kuma sauye-sauye, wanda ka raina a yau ko kake ganin bai isa ba, gobe zai iya zama a samanka. Saboda haka mu yi zumunci da juna saboda Allah ba sabo da abin duniya ba, mu tsarkake zukatanmu daga kyashi da hassada da son-rai. Mu yi kokari wajen koyi da kyawawan halaye na magabata, ba kawai mu rika alfaharin nasabtuwa da su ba.

Daga karshe, Hausawa sun ce: "GYARA KAYANKA, BA YA ZAMA SAUKE MU RABA," ina kira gare mu da babbar murya cewa, mu dawo cikin hayyacin mu kuma mu fuskanci kalu-bale da yake gabanmu, mu yi karatun ta-nutsu; kafin lokaci ya kure mana, mu gyara abubuwan da muke yi, wadanda ka iya zama barazana ga martabar da muke takama da ita ta wannan gida. Idan kuma muna ganin a hakan dai za mu cigaba da tafiya toh, amma tambayar da ya kamata mu yi wa kanmu ita ce INA MUKA DOSA?

©AHMAD ABBA YUSUF,
Muharram, 1440 A.H
September, 2019 C.E.

MURNAR CIKA SHEKARA 200 NA MULKIN KANO A HANNUN ZURI'AR SARKIN KANO IBRAHIM DABO (IBRAHIM DABO DYNASTY BICENTENARY)SHIN ...
14/09/2019

MURNAR CIKA SHEKARA 200 NA MULKIN KANO A HANNUN ZURI'AR SARKIN KANO IBRAHIM DABO (IBRAHIM DABO DYNASTY BICENTENARY)

SHIN KO KUN SAN:

Ranar Asabar 21/09/2019 ita ce ranar da Daular Ibrahim Dabo (Ibrahim Dabo Dynasty) take cika shekara Dari Biyu (200) a Mulkin Kano? (21/09/1819 zuwa 21/09/2019).

Mu Zuri'ar Sarkin Kano Ibrahim Dabo, muna gode wa Allah SWT da Ya yi mana wannan baiwa, Ya damka amanar Mulkin Kano a hannun mu tsawon wadannan shekaru, BA DON MUN FI KOWA BA. Haka kuma, muna Addu'ar Allah Ya ji kan magabatanmu wadanda s**a tafiyar da rayuwar su wajen rike wannan amana ta shugabancin Jama'a da Allah Ya dora mana, cikin adalci da kyautatawa. Muna rokon Allah SWT cikin rahmarSa, Ya bamu ikon cigaba da rike wannan amana, Ya yi riko da hannayen mu wajen aikata abinda Yake so, sannan Ya kare mu daga dukkan rudin Zamani, Ameen.

©ARC. AHMAD ABBA YUSUF.

PRESS RELEASE! PRESS RELEASE!! PRESS RELEASE!!!It just came to public notice that The Sarkin wakar sarkin Kano Naziru M ...
11/09/2019

PRESS RELEASE! PRESS RELEASE!! PRESS RELEASE!!!

It just came to public notice that The Sarkin wakar sarkin Kano Naziru M Ahmad, has just been arrested.

This talented musician holds a traditional title in the Kano Emirate and is a loyal supporter of Kwankwasiyya.

It's unfortunate that leaders use power to intimidate perceived political opponents.
It's very unfortunate and absurd.

We're not in support of this act and we call on relevant authorities to act accordingly.

Sign:
Ahmad Abubakar Ahmad
Dabo Media and Consultancy services.

Address

No. 14B Unity Road Kano
Kano

Telephone

+2348061212392

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DABO MEDIA and Consultancy services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DABO MEDIA and Consultancy services:

Share