13/05/2026
Ayi Chiroman Arziki Chiroman Alheri yana nan Tafe da aiyikan Alheri a fadi karamar hukumar ungogo baki daya
Hon sa'ad Aminu sa'ad yazo mana da manufofi musu kyau a kan Al'ummar karamar hukumar ungogo fatan mu kullum Allah ya bamu nasara
Allah ubangiji ya mai mai ta masa wannan kujera a 2027 insha Allahu