Abdulhakim Nura Ibrahim

Abdulhakim Nura Ibrahim Hasbunallahu wani imal wakil

Gari yayi zafiMafi girman kuskuren da mace zatayi a wannan lokacin, shine aikata laifin da mijinta zai sake ta.Bazaki sa...
03/04/2025

Gari yayi zafi

Mafi girman kuskuren da mace zatayi a wannan lokacin, shine aikata laifin da mijinta zai sake ta.

Bazaki samu wani mijin aure ba, sai dai yawon t**i

Babu abinci, babu sabulu, babu man shafawa

Saboda haka matan aure kuyi hakuri da mazajenku, kuma kuyi uzuri da addu’a Allah yakawo mafita.

Ana fargabar kusan mutane 20 sun rasu a wani hatsarin babbar mota da ya faru a gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a Kano...
14/02/2025

Ana fargabar kusan mutane 20 sun rasu a wani hatsarin babbar mota da ya faru a gadar Muhammadu Buhari dake Hotoro a Kano.

Hatsarin ya faru ne da misalin ƙarfe 11:30 na daren jiya, inda motar ɗauke da Awaki da mutane ta faɗi sakamakon gudun wuce ƙima kamar yadda shaidun gani da ido s**a bayyana.

14/02/2025
14/02/2025

Wasu Matan Ko Kutare Basu Kaisu Bara Ba.

06/02/2025

Da yawan mu maza bamu cika maida hankali akan bukatun kannen mu mata ba
Hakan Kuma yana bada gudummawa wajen lalacewar su

Address

Kano
FARINGIDA

Telephone

+2348088036639

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulhakim Nura Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulhakim Nura Ibrahim:

Share