
10/08/2024
Dogs Update
Yanzu haka an fara pre market din Dogs a Kucoin, wanda guda 1 akan farashin N8.
Exchange 5 s**a yi sanarwar za suyi listing dinsa, a cikinsu harda binance.
Ko yanzu kana da damar ka samu Dogs, ga link nan ka shiga. 👇