
01/08/2024
Wasu Bata-gari sun kai farmaki ofishin Hukumar Sadarwa ta Kasa (NCC) da ke Kano inda s**a kwashe kwamfutoci da kujeru, da wasu kayan aiki.
Bata garin sun kuma cinna wuta a ofishin kafin daga bisani jamiāan tsaro su kawo dauki a wurin.