Algaita dub studio

Algaita dub studio Algaita dub studio

Barka da Yau. "BIRNIN TARIHI" gashi nan an kawo shago ga wadanda basu taba kalla ba ko suke so su maimaita. A kafta!🥰 Ga...
23/08/2021

Barka da Yau. "BIRNIN TARIHI" gashi nan an kawo shago ga wadanda basu taba kalla ba ko suke so su maimaita. A kafta!🥰

Ga mai bukata sai yayi magana

Muna da isassun masoyan da ko da yaushe fassarar mu kadai suke dako, kuma mu su muke yi wa fassara.* Annabin Rahma yace ...
22/08/2021

Muna da isassun masoyan da ko da yaushe fassarar mu kadai suke dako, kuma mu su muke yi wa fassara.

* Annabin Rahma yace ka fadi alheri ko kayi shuru, hakazalika a wani Hadisin yace musulmi shine wanda jama'a s**a kubuta daga "harshen sa" da "hannun sa". Saboda haka fadan maganganu yasassu ko zagin mutane ba dabi'ar musulmi bace.

* Duk wanda ya sake zagin mu a wannan shafi ko ya fada mana magana ta cin mutunci, to zamuyi "banning" nashi daga wannan shafi a matsayin shi na magaucin da ya sanya rigar masoya. Ko muyi "blocking" nashi daga sake mu'amalantar shafin mu. Amma hakan ba yana nufin kada masoya su kawo mana korafe korafen su bane, duk mai korafin sa ya kawo zamu saurare shi, zagi da cin mutunci ne baza mu dauka ba daga masu fakewa da cewa su masoya ne.

* Burin mu shine wannan shafi ya zamo tsaftataccen fage da masu hankali zasu tattauna lamuran da s**a shafi maqasudin samar da shafin cikin tsari da fahimtar juna, ba ya zama wani waje kamar tasha ba, wanda hakan yana ci wa asalin masoya na hakika tuwo a kwarya.

Muna son ku muna tare daku masoyan mu na asali 😍, magauta kuma👹, ko ku iya lafazi ko ku bar mana shafi. Mu tawagar da'a da sanin ya kamata muke, bama zagi ko cin mutunci.

A kafta!

ANZO WAJEN!!!Hallau dai sabuwar fassara mai suna "RUNDUNA" ta fita a kasuwa, na Jarumi Mahesh Babu, ku antaya kasuwa ku ...
22/08/2021

ANZO WAJEN!!!

Hallau dai sabuwar fassara mai suna "RUNDUNA" ta fita a kasuwa, na Jarumi Mahesh Babu, ku antaya kasuwa ku damalmale ku sheke kwarkwatocin idanunku.

JINJINA gareku Masoyan Algaita Dubstudio 💪🏻

To ai hikenan A kafta sharing wa Masoya! 🎬

Naku:- Mu'hd Ladan Buhari Mallam

JIN JINA GA MASOYA KAMFANIN Algaita Dubstudio Dayawa ga wadan su MASOYA suna tambaya a ina kamfanin Algaita Dubstudio ya...
20/08/2021

JIN JINA GA MASOYA KAMFANIN Algaita Dubstudio

Dayawa ga wadan su MASOYA suna tambaya a ina kamfanin Algaita Dubstudio yake

To kamfanin Algaita dub studio ya jahar Kano a cikin garin Kano Anguwar nasarawa dake cikin garin Kano Nigeria

🙏🙏🙏MUNGODE JIN JINA GAREKU MASOYA KAMFANIN AlgAlgaitadubstudio

JIN JINA GA MASOYA KAMFANIN ALGAITA Algaita dubstudio
20/08/2021

JIN JINA GA MASOYA KAMFANIN ALGAITA Algaita dubstudio

Address

Anguwar Nasarawa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Algaita dub studio posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share