Dr. A Dayyabu Natural Herbs & Wellness

Call Directions Contact the business

Dr. A Dayyabu Natural Herbs & Wellness Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. A Dayyabu Natural Herbs & Wellness, Digital creator, Katsina.

βš•οΈ DR. DAYYABU NATURAL HERBS & WELLNESS βš•οΈRC: A DAYYABU COMMUNICATION AND MEDICINE ( CAC ) 🌿 Kwararrun Hadin Magungunan Halitta (Natural Supplement) na Mata (Hips, Breast, Ni'ima) da na Maza (Kuzari) dss daga Jami'in Lafiya.πŸ“¦ 08034145491

https://ob-pulse-ai.lovable.appYou can check this app if you are a forex trader.Tey it first on demo before going live
06/08/2026

https://ob-pulse-ai.lovable.app

You can check this app if you are a forex trader.

Tey it first on demo before going live

Killzone Terminal delivers institutional SMC signals β€” order blocks, FVGs, BoS, ChoCh & liquidity sweeps across forex, crypto, indices and stocks.

πŸ”₯ DR. DAYYABU NATURAL HERBS πŸ”₯MAGANIN GANYE NA HALITTA Ka gaji da maganin da ba ya aiki? Muna da mafita ta halitta gare k...
17/07/2026

πŸ”₯ DR. DAYYABU NATURAL HERBS πŸ”₯
MAGANIN GANYE NA HALITTA

Ka gaji da maganin da ba ya aiki?
Muna da mafita ta halitta gare ku πŸ‘‡

---
πŸ‘¨β€πŸ’ͺ GA MAZA KAWAI ---
1. KING SIZE FORTE CREAM
- Don karfafa kuzari da juriya
- 100% Ganye. Babu side effect

2. NIGHT GOLD OIL
- Don inganta lafiyar aure
- Yana karfafa jiki ta halitta

---
πŸ‘© GA MATA KAWAI ---
3. L-GLUTATHIONE CAPSULES ✨
- Don haskaka fata daidaita launi
- Yana ba da glow na halitta

4. DYNEW WEIGHT CAPS πŸ‘
- Don cika kugu daidaita jiki
- An hada da ganye da vitamin

5. BIYODE CHEST CREAM 🌸
- Don gyara da tsara kirji su ciko suyi fum fum.
- Yana kula da fata ya sa ta laushi

6. DR. B***Y CAPSULES πŸ‘
- Don curve da siffar kugu mai kyau
- 100% Herbal Supplement

---
βœ… AMFANIN MAGANIN MU:
- Duk Maganinmu 100% Ganye ne
- muna turawa ko ina a Nigeria
- Sirrinku yana cikin amana 100%
- πŸ’° BIYA BAYAN KARBA

πŸ‘‰ KANA SON WANE?
Tura DM yanzu don sanin farashi da cikakken bayani.

Danna nan πŸ‘‡
https://wa.me/message/36WUB7FDYVE5J1

Ko ka kira 08034415491

16/07/2026

🌿GA INGANTATTUN HADIN GYARAN JIKI DA LAFIYAR MA'AURATA DAGA JAMI'IN LAFIYA 🌿

Dr. Dayyabu Natural Herbs & wellness

Ina sanar da duk al'umma, mata da maza cewa mun kawo muku ingantattun hadin magungunan halitta (Natural Supplements) da kayan gyaran jiki.A matsayina na ma'aikacin lafiya, dukkan kayayyakinmu an hada su ne cikin tsafta, kwarewa, da kuma tabbatar da cewa ba su da wata illa ga lafiyarku.Muna da wadannan kayayyakin don sayen daidaiku ko na sari (Wholesale):

🌸 1. BANGAREN MATA (Gyaran Jiki da Diri):Gyaran Nono (Breast Care): Muna da na kwaya (capsules), na sha da madara, mayukan shafawa, da na ruwa na musamman.Gyaran Diri (Hips & Bums): Kyawawan mayukan shafawa (creams), kwayoyi, da na ruwa don dawo da kyan halitta.Hadin Matsi da Ni'ima: Na musamman don matan aure da gyaran gaba (gels, creams, liquids, da sabulun wanka).Kula da Fata da Gashi: Hadin slimming (shayin Lipton da cream), maganin stretch marks, man gyaran gashi, da loshon (lotion) mai sa fata sheki da laushi.

πŸ‘¨β€ 2. BANGAREN MAZA (Lafiyar Ma'aurata):Kuzarin Ma'gida: Ingantaccen hadin shayi na musamman don karfafa garkuwar jiki, dawo da kuzarin maza, juriya, da gamsar da iyali cikin kwanciyar hankali (mayukan shafawa da na fesawa).

πŸ₯ 3. BANGAREN KIWON LAFIYA NA GARI (General Health):Maganin sanyin kashi da ciwon gabobi.Hadin magance matsalar Ulcer (Olsa) da matsalolin ciki.Hadin gyaran ido (magance kaikayi, jan ido, da zubar hawaye).Maganin mantuwa da gyaran kaifin basira (Brain booster).Hadin daidaita yanayin al'ada ga mata (Hormonal balance).

πŸ“Œ Me yasa zaku sayi kayanmu?Muna tantance ingancin kaya kafin kawo muku shi, kuma sirrinku yana karkashin kariya ta kwararren jami'in lafiya.🚚 Isar da Kaya: Babu damuwa ga duk inda kake za mu iya tura muku kaya cikin amana.πŸ“ž Domin kararin bayani ko yin oda, tuntube mu yanzu:πŸ’¬ WhatsApp ko Kira: 08034415491 Inbox din mu yana bude don amsa tambayoyinku na sirri.

Address

Katsina

Telephone

+2347064924692

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. A Dayyabu Natural Herbs & Wellness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr. A Dayyabu Natural Herbs & Wellness:

Shortcuts

Share