11/04/2022
Rundunar hadin Guiwa ta sojojin Nigeria ta gano wani sansanin mayakan iswap a tafkin chadi Wanda anan ne mayakan suke hada wasu mak**ai da suke amfani dashi wajen kai hari.
Cikin wata sanarwa da shelkwatar tsaro ta kasa ta wallafa a shafinta ta bayyana Hakan amatsayin wata Babbar nasara wadda ta samu.
Ta kara da cewa tana cigaba da kakkabe sansanonin mayakan bisa jajircewar dakarun sojojin Nigeria