ABU MAHID

ABU MAHID ๐”ธ๐”น๐•Œ ๐•„๐”ธโ„๐•€๐”ป โ„™โ„๐•†โ„•๐”ผ๐•Š ๐”พ๐”ธ๐•ƒ๐•ƒ๐”ผโ„๐•

Someone sent this from Lagos. Motocin Shara na Abba Gida Gida suna ta sauka a port. ๐Ÿ™Œ๐Ÿ™Œ .Inside Kano State
24/01/2025

Someone sent this from Lagos. Motocin Shara na Abba Gida Gida suna ta sauka a port. ๐Ÿ™Œ๐Ÿ™Œ

.
Inside Kano State

MAHAIFIYA๐Ÿ˜ญ Dukwanda Mahaifiyarsa bata raye Allah Yamata Rahama Alfarmar wannan Rana ta Jumu ah.
24/01/2025

MAHAIFIYA๐Ÿ˜ญ Dukwanda Mahaifiyarsa bata raye Allah Yamata Rahama Alfarmar wannan Rana ta Jumu ah.

YANZU YANZU๐ŸฅฐCI GABA DA SALLAMAR DALIBAN MAKARANTAR LIVESTOCK INSTITUTE BAGAUDA KENAN YAYIN DA MAI GIRMA GWAMNAN JIHAR KA...
22/01/2025

YANZU YANZU๐Ÿฅฐ

CI GABA DA SALLAMAR DALIBAN MAKARANTAR LIVESTOCK INSTITUTE BAGAUDA KENAN YAYIN DA MAI GIRMA GWAMNAN JIHAR KANO ALHAJI Abba K Yusuf YA GWANGWAJESU DA RAGUNA DA KUMA SHANU DA KUMA ABINCI SU NA KIMANIN WATA UKU.

ABINCIN:

1)BUHUN DUSA SHA SHIDA 16
2)GASHIRIN LASA GUDA BIYU 2
3)MAGANIN DABBOBI
4) DA KUMA 100,000


Zama na musamman da Revenue officers na ma'aikatar ruwan Kano.Mai girma kwamishinan albarkatun ruwa na jahar Kano, Hon U...
22/01/2025

Zama na musamman da Revenue officers na ma'aikatar ruwan Kano.

Mai girma kwamishinan albarkatun ruwa na jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya jagoranci zama na musamman tareda masu tara kudin shiga (revenue officers) na ma'aikatar albarkatun ruwa na jahar Kano domin kawo karshen matsalar ruwan sha a fadin Kano a safiyar yau Laraba 22/01/2025 a ofishin sa dake ma'aikatar.

A tareda kwamishina akwai babban sakataren ma'aikatar, Engr Abdulrazak Haruna; MD Water board, Engr Garba Ahmad Bichi da sauran daraktocin ma'aikatar.

Abba Rabiu Gwarzo
Media aide to
Hon Umar Haruna Doguwa
Commissioner of Water Resources
22|01|2025

Gwamnatin Kano zata gyara cibiyar Ruwa ta Goron Dutse domin tura Ruwa zuwa cikin gari A cigaba da kokarin Gwamnatin Kano...
22/01/2025

Gwamnatin Kano zata gyara cibiyar Ruwa ta Goron Dutse domin tura Ruwa zuwa cikin gari

A cigaba da kokarin Gwamnatin Kano na samar da Ruwan sha a fadin jihar, ana kokarin fara aikin gyaran tsofaffin matatun ruwa na farko na Challawa da kuma cibiyar Ruwa ta saman Goron Dutse, wacce ita ce take bawa cikin gari ruwa.

Hukumar samar da Ruwan sha ta jihar Kano karkashin jagorancin Injiniya Garba Ahmed Bichi, tare da ma'aikatar albarkatun Ruwa karkashin jagorancin Hon Umar Haruna Doguwa, ne zasu kula da wannan aiki wanda kamfanin Vau Investment Nigeria Limited za suyi karkashin jagorancin shugaban kamfanin Mr Darcy.



21/1/2025

Commissioning of 5km road of Dawakin-Tofa Local Government by HE Gov. Abba K. Yusuf today Monday 20/1/2025. .
20/01/2025

Commissioning of 5km road of Dawakin-Tofa Local Government by HE Gov. Abba K. Yusuf today Monday 20/1/2025.

.

A daren jiya kenan yayinda Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakai ziyarar bazata ofisoshin Maโ€™aikata...
20/01/2025

A daren jiya kenan yayinda Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yakai ziyarar bazata ofisoshin Maโ€™aikata dake Audu bako secretariat inda yaje domin duba ayyukan gyaran wayannan maโ€™aikatu daya bayar dan ingantawa maโ€™aikata guraran aikinsu.

19/01/2025

Innalillahi wa inna ilaihi raji un ๐Ÿ˜ญ Allah Muntuba!!!.

GIDAN MURTALA YA SAKE DAWO DA MARTABARSA BAYAN GAGARUMIN GYARAN DA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA GABATARAyammacin jiya, Mai...
19/01/2025

GIDAN MURTALA YA SAKE DAWO DA MARTABARSA BAYAN GAGARUMIN GYARAN DA GWAMNA ABBA KABIR YUSUF YA GABATAR

Ayammacin jiya, Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar bazata Gidan Murtala dake Kano domin duba ayyukan gyaran wannan gini mai tarihi. Wannan gida, wanda ke daya daga cikin muhimman gine-ginen gwamnati, ya samu cikakken gyara karkashin jagorancin gwamnan, don tabbatar da ingantaccen yanayin aiki ga maโ€™aikata.

A yayin ziyarar, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gyaran Gidan Murtala na daga cikin shirin gwamnatinsa na farfado da muhimman gine-ginen tarihi da gwamnati a jihar Kano. Ya kuma jaddada muhimmancin samar da yanayi mai kyau da jin dadi ga maโ€™aikata domin kara habaka cigaban jihar.

Gwamnatin Jihar Kano tana ci gaba da mayar da hankali wajen inganta rayuwar alโ€™umma tare da farfado da wuraren tarihi domin amfanin alโ€™umma gaba daya.


Sabon Titin Dorayi Bridge at Night after Solar Streetlights Installation. Security Improved  .
19/01/2025

Sabon Titin Dorayi Bridge at Night after Solar Streetlights Installation.

Security Improved

.

Ongoing Garbage Removal Work Continues Across Kano State Roads.  . . .
18/01/2025

Ongoing Garbage Removal Work Continues Across Kano State Roads.

.
.
.

Ibrahim Taiwo Road.  .
18/01/2025

Ibrahim Taiwo Road.

.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABU MAHID posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABU MAHID:

Share