Hn Smart Biz

Hn Smart Biz Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hn Smart Biz, Digital creator, Kano.

Ina koyawa ‘yan kasuwa samun customers ta videos 🎯
🎙 Voice Over + Video Marketing Expert
🎬 Learn Editing + Content Creation
👇 DM me on WhatsApp
https://wa.link/3xgttm

28/07/2026

Kalma daya na iya canja komai

26/07/2026

Yawancin mutane suna rasa customers ba saboda video ɗinsu ba shi da kyau ba...
Sai dai saboda ba su gaya wa audience abin da za su yi ba.
👇 Rubuta CTA idan kin koyi sabon abu.
📩 Danna WhatsApp link dake Bio ki turo JOIN.

25/07/2026

Ina Tsara Professional Video Advert Me hade da voice over da Professional video editing ga yan kasuwa ko masu services Send A Dm For Yours Now

21/07/2026

Kana posting kullum amma customers ba sa siya? 🤔
Matsalar ba koyaushe kaya ba ce... sau da yawa yadda kake tallata su ne.
Ina yin Professional Voice Over Advert da zai ja hankalin masu kallo, ya sa su tsaya su saurara, Har su turo maka saƙo.
✅ Voice Over mai jan hankali
✅ Script Writing
✅ Video Editing
Ka danna link din WhatsApp kamin DM yanzu Mu Fara

21/07/2026

Talla Me Kyau Ita Ke Fara Jan Hankalin Customers Har Su Saya Shiyasa Nake Tsarawa Business Owners Da Masu Services Professional Voice Over Advert da Editing Me Kyau Dan Kawo Musu Customers Idan Kunaso Na yiwa Brand Dinku kumin Dm

21/07/2026

https://wa.me/2347044906942
🌿 Ba kowace Sabaya ake kira ta musamman ba...
Idan kina neman 100% Natural Sabaya mai inganci, to S&A Sabaya ita ce zaɓin ki. ✨
💚Domin Tana Taimakawa Ko Ina Na Jikin ki Ya Cicciko Fatarki Tayi Kyau Ya Baki shape Me kyau
Dan Qarin Bayanin Ki Danna Link Ki mana DM yanzu
Maman Shukriyya Sabaya

20/07/2026

A wannan Masterclass ba zan koya miki editing kaɗai ba.
Za ki koyi:
🎙️ Voice Over
✍️ Script Writing
🎬 Video Editing
📈 Video Marketing
💼 Yadda ake samun clients
👇 Rubuta CLASS a comment.
Sannan ki danna WhatsApp link dake Bio ki turo min DM a WhatsApp





19/07/2026

Voice Over ba murya mai kyau kaɗai ba ne.
✔ Emotion.
✔ Script.
✔ Delivery.
Waɗannan su ne suke sa Voice Over ya yi tasiri.
👇 Rubuta VIDEO MARKETING a comment.
Sannan ki danna WhatsApp link dake Bio domin cikakken bayani.





17/07/2026

Mutane basa siya saboda sun ga product kawai.
Suna siya ne idan video ɗinki ya sa s**a tsaya s**a kalla.
A cikin Video Marketing & Voice Over Masterclass ɗina, zan koya miki yadda ake ƙirƙirar videos masu kawo customers.
👇 Rubuta VIDEO a comment.
Sannan danna WhatsApp link dake Bio ki turo min kalmar VIDEO.




Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hn Smart Biz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share