Apc patriotic Volunteers

  • Home
  • Apc patriotic Volunteers

Apc patriotic Volunteers An bude wannan dandali ne domin wayar da kan
al umar najeriya musamman matasa.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJUUN.Muna Adduar Allah ya gafarta makayasa aljana ta zama makoma agareka.Muhammadu Buhari.
13/07/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJUUN.

Muna Adduar Allah ya gafarta maka
yasa aljana ta zama makoma agareka.
Muhammadu Buhari.

DA DUMIDUMI 💥💥💥💥A yau ne Lahadi 06/07/2025Yayan jam iyar tsohuwar jam iyar CPC  reshen jahar kano  s**a gudanar da taron...
06/07/2025

DA DUMIDUMI 💥💥💥💥
A yau ne Lahadi 06/07/2025
Yayan jam iyar tsohuwar jam iyar CPC reshen jahar kano s**a gudanar da taron sada zumunci tare da tuntubar juna kan sha'anin yadda siyasar jahar kano da kasa baki daya take tafiya.

Taron yasami Halartar manyan yan tsohuwar jamiyar cpc
1 Alh sule yahaya Hamma.
2 Usman Alhajihaji.
3 wakikilin Alh Bashir gwammaja.
4 Alh sharu Baban Lungu.
5 Alh NNuradeen Zubairbair.
6 Alh Ibra Dan'azumi Gwarzo.

7 shugabanin jam iyar cpc 44LG lakacin Danzago

8 Shugabanin Jam iyar 44lg lokacin Danazimi gwarzo.

9 forum na Yantakarkaru na jam iyar cpc
wanda ya hada da yan takarar
1 majalisar Dattawa
2 majalisar Wakilai
3 majalisar Dokoki

taron wanda Alh sule yahaya Hamma ya jagoranta An tattauna mahiman batutuwa da s**a shafi alkibilar siyasar ta aka tunkara a zabe mezu@highlightight

Maigirma shugaban kungiyar APV na kasa Dattijo Alh usman Alhaji (Wazirin Gaya) na mika sakon Barka da jumaa ga Al umar m...
04/07/2025

Maigirma shugaban kungiyar APV na kasa Dattijo Alh usman Alhaji (Wazirin Gaya) na mika sakon Barka da jumaa ga Al umar musulmi baki daya.

Dafatan Allah ya karbi ibadummu, Allah yasa mu gama da Duniya lafiya. Ubangiji yasa Aljanna ta zama masaukin mu Alfarmar shugaba S.A.W Ameen.

JK

KHMaigoro.

CONDOLANCE MESSAGEThe Former Secretary to the Kano State Government   Usman Alhaji  ( Wazirin Gaya) NATIONAL PRESIDENT  ...
28/06/2025

CONDOLANCE MESSAGE

The Former Secretary to the Kano State Government Usman Alhaji ( Wazirin Gaya) NATIONAL PRESIDENT APC PATRIOTICS VOLUNTEERS Express deep sorrow and sadness over the passing away of Business Icon and Elder Statesman Alhaji Aminu Alhassan Dantata who died in Dubai at the Age of 94.

Wazirin Gaya described the loss not only to his Family but Nigeria at all, and also Pray that May Jannatul Firdaus be his final home

Kabiru Hamza Maigoro
Media & Publicity APV.

HAPPY ISLAMIC NEW YEAR
26/06/2025

HAPPY ISLAMIC NEW YEAR

Duk da Wannan Karyatawar da Gwamnatin Jihar Kano Takewa Kungiyar APC PATRIOTIC VOLUNTEERS.Ko kunsan Duk Wannan Wahalar R...
14/06/2025

Duk da Wannan Karyatawar da Gwamnatin Jihar Kano Takewa Kungiyar APC PATRIOTIC VOLUNTEERS.

Ko kunsan Duk Wannan Wahalar Ruwan Shan Da,ake Fama Dashi Ajihar Kano, Acikin Wata Uku, Gwamnatin Jihar Kano tayi ikirarin Cewa Taware Zunzurutun Kudi Har
Billion 1' da Million Dari Shida da Tamanin, #1.68 Billion , Waida Sunan Biyan Bashin Kudin Lantarkin aka Shanye a Maaikatar Ruwa, da Sayen Gas Na Wata Uku Kacal (Junuary -March) Acikin Shekarar 2025 Kuma dai Kano Kowa Yasan Babu Ruwa Anata Fama.

Abin Haushi Abin Takaici, Duk da Wannan Makudan Kudade da Gwamnatin Jihar Kano Taware Saiga Rahoto Yafito, Ma'aikatan Gidan Ruwa Sunyi Yajin Aikin Sai baba ta Gani bisa hanasu Albashi Mafi Karanci #70,000' Wanda Gwamnatin Tarayya da Jihohi S**a Amince .

Idan Muka Kalli Alkawuran da Wannan Gwamnatin ta NNPP tayi Lokacin Yakin Neman Zabe 2023 Kai Tsaye Zamu Iya Cewa Anci Amanar Kanawa 2027 Tananan Zuwa Insha Allahu

KHmaigoro
Media & publicty (APV)

APC ta zargi Gwamnatin Kano da ciyo bashin Dala Miliyan 6.6 daga ƙasar waje tare da neman bahasin yadda aka yi da kuɗaɗe...
11/06/2025

APC ta zargi Gwamnatin Kano da ciyo bashin Dala Miliyan 6.6 daga ƙasar waje tare da neman bahasin yadda aka yi da kuɗaɗen

Wata ƙungiya a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano mai suna APC Patriotic Volunteers ta zargi gwamnatin jihar da karɓar bashi daga ƙasashen waje har Dala Miliyan 6.6 ba tare da bayyana inda kuɗaɗen s**a tafi ba.

Shugaban ƙungiyar na ƙasa, Alhaji Usman Alhaji ne ya yi wannan zargi a taron manema labarai da aka gudanar a Kano a yau Laraba.

Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa taron manema labaran an shirya shi ne domin nazarin ayyukan gwamnatin jam’iyyar NNPP a Kano cikin shekaru biyun da ta yi a kan mulki.

A cewar Alhaji Usman, ƙungiyar na da hujjoji daga Ofishin Kula da Lamuran Bashi na Ƙasa (DMO) da ke nuna cewa gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta karɓi bashin kasashen waje a cikin shekaru biyun da s**a gabata.

Ya zargi gwamnatin da cewa duk da karɓar bashin waje, ta sake karɓar kuɗi da dama daga wasu hanyoyi, amma babu wani abin da za a iya gani da ke nuna inda kudaden s**a tafi.

Alhaji Usman ya kuma kalubalanci gwamnatin jihar da ta tabbatar da ikirarin gaskiya da bayyana cikakken bayanin bashin da ke kan jihar a halin yanzu.

Ƙungiyar ta kuma zargi gwamnatin Gwamna Abba da almubazzaranci da kuɗin asusun kula da muhallin da gwamnatin tarayya ta fitar, waɗanda s**a kai Naira biliyan 5.1.

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA SHUGABAN KUNGIYAR PATRIOTIC VOLUNTEERS TA KASA.ASSALAMU ALAIKUMBayan gaisuwa tare da fatan Al...
07/06/2025

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA SHUGABAN KUNGIYAR PATRIOTIC VOLUNTEERS TA KASA.

ASSALAMU ALAIKUM
Bayan gaisuwa tare da fatan Alheri ga Duk kanin Al umar musulmi. inna mai Amfani da wannan dama na mika sakon barka da sallah agareku Dafatan anyi sallah lafiya.
Bayan haka inna mai adduar Allah ya karbi duk kanin ibadun mu. Ubangiji ya bamu lafiya da zama lafiya. tare da arziki mai dorewa, a nan duniya, da kuma gobe kiyama. Ameen.

Wasalam naku
Alh Usman Alhaji.
(wazirin Gaya.)

Via~~~
Kabiru Hamza maigoro
media & publicity PV

TAAZIYYA!  TAAZIYYA!!  TAAZIYYA!!!Amadadin shugaban kungiyar Patriotic volunteers ta kasa Dattijo Alh usman Alhaji Wazir...
01/06/2025

TAAZIYYA! TAAZIYYA!! TAAZIYYA!!!

Amadadin shugaban kungiyar Patriotic volunteers ta kasa Dattijo Alh usman Alhaji Wazirin Gaya Na mika sakon Taaziya ga Al umar Jahar Kano bisa rasuwar yanwasa mu wanda hatsarin mota ya rutsa dasu a hanyarsu ta dawowa daga jahar osun daftan allah ya gafarta musu wayanda s**a jikkata Ubangiji ya basu lafiya Ameen

Kabiru Hamza Maigoro
Media & publicty PV

APC PATRIOTIC VOLUNTEERS FOR GOOD GOVERNANCEWannan Kungiya Mai Suna Asama Tasamu Halartar Taron Karbar Dubban Yan Jamiyy...
14/05/2025

APC PATRIOTIC VOLUNTEERS FOR GOOD GOVERNANCE

Wannan Kungiya Mai Suna Asama Tasamu Halartar Taron Karbar Dubban Yan Jamiyyar NNPP Mai Kayan Marmari. Wayanda S**a Dawo Jamiyyar APC

Taron Anyishine A Karamar hukumar Rano A Sakatariyar Jamiyyar Apc Hiyar Kano ta Kudu.

Dubban Yayan Jamiyyar Apc ne S**a Futo Don Tabbatar Yayan Jamiyyar NNPP.

Daka Cikin Wayanda S**a Bayarda Gagarumar Gudun Mawa, Dan Ganin Anyi Wannan Taro , Akwai Mai Girma Tsohon Kwamishinan Noma Na Jihar Kano Dr YUSUF JIBRIN JY, da Hadin Gwiwar Elders Na Jamiyyar Apc Da Matasan Jamiyyar Apc

Anyi Taro Lfy Antashi lfy .

Sing
Kabiru Hamza maigoro
Media & Publicity Kano State
Patriotic Volunteers (PV)

AYYUKA DA GUDUMMAWA GUDA DARI DA SITTIN (160) DA MAI GIRMA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR KANO   YA SAMAR A KARAMAR HUKUMAR G...
12/05/2025

AYYUKA DA GUDUMMAWA GUDA DARI DA SITTIN (160) DA MAI GIRMA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR KANO YA SAMAR A KARAMAR HUKUMAR GAYA AMATSAYIN SSG A GWAMNATIN ( DR ABDULLAHI UMAR GANDUJE OFR KHADIMUL ISLAM)

1) Daukar nauyin yiwa matasa (1200) rigista N-Power kyauta a karamar hukumar Gaya

2) Daukar nauyin koyawa maza da mata (60) sana'o'i dabam - dabam da s**a hada da :-
a) Tailoring
b) Air freshner
c) Shoes making
d) Car Wash

3) Kawo aikin Renovating na Gaya Central Library

4) Rabawa makarantun primary Dari da sittin kayan aiki, wadda S**a hada da :-
a) Exercise Book dubu biyar (5000)
b) Qur'nai (500)
c) Hadisai (500)
d) Chalk katan (300)
e) Mathematical set (300)
f) Rigistar kiran suna (300)
g) Biro katan 2
h) kwallon kafa (100)

5) Samar da Cibiyar bitar Alhazai a karamar hukumar Gaya

6) Daukar nauyin dalibai (30) yan karamar hukumar Gaya da s**aci jarabawar Scince, wadda aka kashe kudi (N300,000)

7) Samar da aikin inganta gidan ruwa na Wudil, inda aka haka sabbin rijiyoyi da sabbin injina

8) Biyawa dalibai (50) kudin jarabawar NECO a shekarar 2018 ga yan asalin karamar hukumar Gaya

9) Samar da kayan aikin gayya ga kungiyar FIVE QUARTERS VOLUNTARY ASSOCIATION Kayan sun hada da
a) Wulbaruka b) Tebura c) Magirbai d) Diga e) Manjagar Etc

10) Solar borehole with overhead tank at Kofar Kuka Gaya

11) Solar borehole with overhead tank at Saya - Saya Gaya

12) Solar borehole with overhead tank at Tambari Gaya

13) Solar borehole with overhead tank at Shagogo

14) Solar borehole with overhead tank at Aku, Shagogo

15) Solar borehole with overhead tank at Kademi kofar gidan sarkin Kademi

16) Solar borehole with overhead tank at Niima, Balance

17) Solar borehole with overhead tank at Yola, kazurawa

18) Solar borehole with overhead tank at Amarawa Tasha.

19) Solar borehole with overhead tank at Fan'idau, maimakawa

20) Solar borehole with overhead tank at Zambur yamma, Gamarya

21) Solar borehole with overhead tank at Gamoji

22) Daukar

DA DUMI-DUMI: Shugaba Tinubu ya gana da manyan jiga-jigan siyasa daga jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara da Kano. Shugaban...
09/05/2025

DA DUMI-DUMI: Shugaba Tinubu ya gana da manyan jiga-jigan siyasa daga jihohin Sokoto, Kebbi da Zamfara da Kano.

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gudanar da wani muhimmin taro da manyan jiga-jigan siyasa daga jihohin Sokoto, Kebbi, da Zamfara a fadar shugaban ƙasa dake Abuja.

Taron ya samu halartar gwamnonin jihohin, tsoffin gwamnonin, ‘yan majalisar dattawa da sauran shugabannin jam’iyya daga waɗannan jihohi.

A yayin taron, Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, wanda ya jagoranci tawagar, ya shaida wa Shugaba Tinubu cewa dukkan senatocin jam’iyyar PDP guda uku daga Jihar Kebbi sun yanke shawarar sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC a ranar Talata a zauren Majalisar Dattawa.

Senatocin da ake magana akansu sun haɗa da:

Sanata Adamu Aliero, mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya

Sanata Yahaya Abubakar Abdullahi, mai wakiltar Kebbi ta Arewa

Sanata Garba Maidoki, mai wakiltar Kebbi ta Kudu

Wannan sauyin sheƙa na iya kara ƙarfafa jam’iyyar APC a Majalisar Dattawa da yankin Arewa maso Yamma.

Via
Kabiru Hamza maigoro.

Address


Telephone

08069521279

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apc patriotic Volunteers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share