Malaman bidi'a dillalan sharri.
Allah yai mana tsari daga makircin ku.
10/07/2025
Wa ‘izzullāhi fī qalbi külli Muslim
Allamatul Muhaddith Abu Abdulrahman Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria Rahimahullah
09/07/2025
Ya Allah ka karɓi rayukan mu muna muslusmai.
09/07/2025
.
Mutum nawa ne suke da ilimi kuma s**a halaka.
Da yawa daga cikin yan bidi'a idan malamin su yayi wata katobara idan akai mai gyara sai kaji wawayen mabiyan su mukarakkabai suna ta zagi ai yafi ubanka ilimi.
To muna masu ƙara tuna masu cewa sheɗan ma ba jahili bane.
Be the first to know and let us send you an email when Abu Mus'ab Garo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.