The HausaTimes

The HausaTimes Your go-to source for authentic news
& Uncovering fascinating and unbelievable facts from astronomy and cosmology, alongside history and geopolitics.
(1)

Me za ku ce???
15/05/2026

Me za ku ce???

Me za ku ce??
14/05/2026

Me za ku ce??

Mene ne ra'ayinku??
14/05/2026

Mene ne ra'ayinku??

???
14/05/2026

???

Wane ɗan sudan ya bayyana cewa " mun kasa gane muke kawo shugaban fulani a sha'anin da ya dangance mu"Me za ku ce???
13/05/2026

Wane ɗan sudan ya bayyana cewa " mun kasa gane muke kawo shugaban fulani a sha'anin da ya dangance mu"
Me za ku ce???

"Duk wanda aka ce ma ya ɗauki makami a hannunsa, matsawar ba raba shi aka yi da wannan makamin ba, don ya ce ma ya tuba ...
13/05/2026

"Duk wanda aka ce ma ya ɗauki makami a hannunsa, matsawar ba raba shi aka yi da wannan makamin ba, don ya ce ma ya tuba - tuban mazuru ne",
cewar Alhaji Alhassan Five Million
Me za ku ce

"Mene ra'ayinku a fassarar Kalmar "Asabiyya" wacce mutane ke bayyan fahimtarsu game da fassarar ta, wasu na daukarta a m...
13/05/2026

"Mene ra'ayinku a fassarar Kalmar "Asabiyya" wacce mutane ke bayyan fahimtarsu game da fassarar ta, wasu na daukarta a matsayin "kishi" wasu na daukarta a matsayin "kabilanci".
Me za ku ce???

Mene yasa ku ke ikirarin bahaushe ya mulki kansa? Wane ci gaba ku ke tsammanin samu?
12/05/2026

Mene yasa ku ke ikirarin bahaushe ya mulki kansa? Wane ci gaba ku ke tsammanin samu?

Kungiyar ta ce wannan mafari ne kawai.Me za ku ce???
12/05/2026

Kungiyar ta ce wannan mafari ne kawai.
Me za ku ce???

Shugaban mulkin sojan Nijar, Janar Abdurrahman Tchiani, ya sanar da ƙara yawan jihohin ƙasar daga 8 zuwa 19, bayan ƙirƙi...
12/05/2026

Shugaban mulkin sojan Nijar, Janar Abdurrahman Tchiani, ya sanar da ƙara yawan jihohin ƙasar daga 8 zuwa 19, bayan ƙirƙiro sabbin jihohi 11 a ƙarƙashin sabon tsarin raba ƙasa.

Darakta Janar Mohamed Toumba, wanda ya wakilci Ministan Cikin Gida, ya gabatar da sanarwar a gaban Majalisar Shawarar ƙasar a yau Talata.

A cewar daftarin da aka gabatar, kowace daga cikin jihohin 8 na asali an raba ta zuwa biyu ko uku, yayin da wasu sabbin jihohi aka samar ta hanyar cire ƙananan hukumomi daga jihohi daban-daban tare da haɗa su a matsayin jiha guda.

Yadda aka Raba Jihohin Asali:

Jihar Maradi ta asali an raba ta zuwa uku:Jihohin Katsina, Gobir, da Tazar.

Jihar Damagaram/Zinder kuma an raba ta zuwa uku: Jihohin Daura, Damagaram, da Damergou.

Minista Toumba ya bayyana cewa wannan sabon tsari zai inganta gudanar da mulki da kuma kawo ci gaba a kowace fanni na ƙasar.

Wani abu na musamman a cikin wannan sauyi shi ne canza sunayen yawancin jihohin sai dai birnin Yamai (Niamey) da zai ci gaba da riƙe sunansa a matsayin babban birnin ƙasa da kuma fadar gwamnatin Nijar.

Masana na ganin wannan ƙari da raba jihohi na iya zama wani yunƙuri na gwamnatin soji don ƙara kusantar gwamnati ga jama’a da kuma inganta samar da ayyukan ci gaba a ƙananan hukumomi.

Har yanzu ba a bayyana cikakkun sunayen sauran sabbin jihohin ba, amma ana sa ran za a fitar da cikakken lissafi a kwanaki masu zuwa.

Me za ku ce???

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The HausaTimes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share