Aminu sa'adu media structure

Aminu sa'adu media structure Duniya makaranta idan bakaji wa'azi ba duniya zata maka nata wa'azin

Ungogo da falgore
03/08/2025

Ungogo da falgore

03/08/2025

Alhamdulillah

Capacitate member
03/08/2025

Capacitate member

12/07/2025

sanata ya buƙaci Ganduje ya faɗawa ƴan Najeriya maganin da ya sha ya warke cikin ƙanƙanin lokaci bayan ya yi murabus daga shugabancin APC

Asibitin dausara ya Sami tsaro al'umma suna godiya Hon.Aminu sa'adu ungogo
12/07/2025

Asibitin dausara ya Sami tsaro al'umma suna godiya Hon.Aminu sa'adu ungogo

Zamuyi bikin kaddamar da Ayyukan raya kasa da dan majalistar jaha Mai wakiltar karamar hukumar ungogo hon Aminu sa'adu u...
07/07/2025

Zamuyi bikin kaddamar da Ayyukan raya kasa da dan majalistar jaha Mai wakiltar karamar hukumar ungogo hon Aminu sa'adu ungogo yayi cikin mazabunmu goma shadaya
1, Sababbun Asibitin Wanda babusu aka ginasu 13 cikin mazabunmu goma shadaya
2, Dakunan kwanciyar mararsa marassa lafiya 8 cikin asubitocinmu dake mazabunmu goma shadaya
3, islamiyya guda 10 goma cikin mazabunmu goma shadaya
4, two class rooms 12 guda shabiyu cikin mazabunmu goma shadaya
5, taransufoma guda 8 takwas agurare daban daban cikin mazabunmu goma shadaya
6, zagayan wasu daga cikin Asubitocinmu 4 dake mazabunmu goma shadaya
Lalle rayuwa tayi kyau Muna rokon Allah yakara Kai matsayi gaba yakaro hikima basira kwarewa da gogewa wajan saka Ayyukan Alkhairi cikin mazabunmu goma shadaya super member Aminu sa'adu ungogo Alfarmar falalar salatin manzan Allah s a w


Caption!
07/07/2025

Caption!

Aikin zagayen Asibitin Dausara Dake Mazaɓar Yadakunya Yana Tafiya Yadda Ya Kamata Al'ummar Yankin Na Godiya Super   Buld...
07/07/2025

Aikin zagayen Asibitin Dausara Dake Mazaɓar Yadakunya Yana Tafiya Yadda Ya Kamata Al'ummar Yankin Na Godiya Super Buldoza Sarkin Aiki


Kwankwasiyya Reporters

Address

Ungogo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu sa'adu media structure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share