Al-afaf Media

Al-afaf Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-afaf Media, Media, Kano.

19/09/2025

Malam Ja'afar Mahmud ya haifi Malama Zainab Ja’afar Mahmud

゚viralシfypシ゚viralシ

18/09/2025

DOMIN SAMUN AMINCI DA RIGAKAFIN MATSALOLI DAYAWA (14)

In ba ka kyautata ba to kada ka cutar.

Shawara ce!

Malama Zainab Ja’afar Mahmud

KANAWAN DABO🌹 Gagarumar Lakca ta Musamman Ga ’Yan Uwa Mata 🌹Assalamu Alaikum wa Rahmatullah,Muna farin cikin gayyatar ku...
17/09/2025

KANAWAN DABO

🌹 Gagarumar Lakca ta Musamman Ga ’Yan Uwa Mata 🌹

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah,
Muna farin cikin gayyatar ku zuwa babban taron lakca na mata da zai gudana a:

📍 Masallacin Juma’a na Shu’aibu Aliyu, Mariri – Magadawa, Titin Zuwa Zara

📖 Taken Lakca:
“Alherin Kiyaye Dokokin Allah (Subhanahu Wata’ala)”

👩‍🏫 Malama Zainab (Sheikh Ja’afar Mahmud
zata gabatar.

🗓 Rana/Date: Lahadi | Sunday, 21/09/2025
⏰ Lokaci/Time: 9:00 na safe | 9:00am

Kada ku bari a baku labari❗

Ku halarta, ku zo da ƙawaye da ’yan uwa mata domin amfana da wannan darasi mai albarka
✨ Don Allah ku tura wannan sanarwa zuwa ga sauran ’yan uwa mata domin su ma su halarta.

15/09/2025

Ga yadda ta kasan ce tsakanin Malama Juwairiyya da 'yan Damfara masu kiran waya 📱

゚viralシfypシ゚viralシ

15/09/2025

Allah ya Sauke ki Lafiya Amira

゚viralシfypシ゚viralシ #

14/09/2025

006 AL-AZKAR| KINA ADDU'AR SHIGA BANƊAKI??

゚viralシfypシ゚viralシ

Daga Garin AdamawaBabban Taron Babba inna da'awa Program
13/09/2025

Daga Garin Adamawa

Babban Taron Babba inna da'awa Program

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.Muna farin cikin sanar da ku game da Babban Shirin Wa’azi da za a gudanar a Jihar Adamaw...
12/09/2025

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah.

Muna farin cikin sanar da ku game da Babban Shirin Wa’azi da za a gudanar a Jihar Adamawa tare da manyan Malamai mata.

Za ku ji bayani mai amfani daga:

✨ Sheikha Malama Zainab Ja’afar Mahmud (Amirah of Nisau Sunnah, Kano)

✨ Sheikha Juwairiyya Usman (Bauchi)
✨ Sheikha Murjanatu Ibrahim (Duwan)

📅 Ranar: Asabar 13/09/2025 da Lahadi 14/09/2025
🕘 Lokaci: 9:00 na safe – 12:00 na rana
📍 Wuri: Jimeta da Yola

Ku zo ku amfana, ku kawo sauran ‘yan uwa mata.
"Ilmi haske ne, kuma mata na da rawar gani a karatunsa." 🌷

11/09/2025

005 AL-AZKAR| ADDU'AR DA ZAKIYI WA WADDA TA SAKA SABON KAYA!!

゚viralシfypシ゚viralシ

Sun ce: "A bayan kowane namiji mai girma akwai mace". Ni kuma na ce: "A bayan kowace mace da ta yi nasara akwai namiji m...
10/09/2025

Sun ce: "A bayan kowane namiji mai girma akwai mace".

Ni kuma na ce: "A bayan kowace mace da ta yi nasara akwai namiji matallafi".

Allah Ya saka wa mazaje masu tallafa wa matayensu a kan manufofin kirki da alkhairi, amin.

Zainab Ja'afar Mahmud
9th September 2025

09/09/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah – Malama Zainab Ja’afar ta samu shiga cikin Kwamitin Shuhra na Jihar Kano.

Wannan dama ce da ta dace da ita, domin Malama ta kasance abin koyi ga kowa, mace mai kishin addini da al’umma, kuma malamarmu da ke ba mu kwarin gwiwa koyaushe. Shigarta cikin wannan kwamiti alama ce ta yadda al’umma ke daraja irin gudummawar da take bayarwa.

Muna taya ta murna tare da fatan Allah ya ƙara mata basira, ya tsare ta da alheri, ya kuma sa wannan matsayi ya zamo alkhairi gare ta da al’umma baki ɗaya.

Muna godiya ga Gwamna Abba Kabir bisa ga wannan dama da ya bawa mamar mu🙏

Alhamdulillah!Mamah, Malama, yaya kuma uwa garemu – Malama Zainab Ja’afar ta samu shiga cikin Kwamitin Shuhra na Jihar K...
09/09/2025

Alhamdulillah!

Mamah, Malama, yaya kuma uwa garemu – Malama Zainab Ja’afar ta samu shiga cikin Kwamitin Shuhra na Jihar Kano.

Wannan dama ce da ta dace da ita, domin Malama ta kasance abin koyi ga kowa, mace mai kishin addini da al’umma, kuma malamarmu da ke ba mu kwarin gwiwa koyaushe. Shigarta cikin wannan kwamiti alama ce ta yadda al’umma ke daraja irin gudummawar da take bayarwa.

Muna taya ta murna tare da fatan Allah ya ƙara mata basira, ya tsare ta da alheri, ya kuma sa wannan matsayi ya zamo alkhairi gare ta da al’umma baki ɗaya.

Muna godiya ga Gwamna Abba Kabir bisa ga wannan dama da ya bawa mamar mu🙏

Masu tambayar ina Malama ke yin siyan hijabai da sauransu ku duba a Instagram domin samun sabbin huluna masu kyau na mata daga Egypt. nan ne ƙarshe😍😍

Address

Kano
1987

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-afaf Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category