ADC MEDIA FORUM

ADC MEDIA FORUM AFRICAN DEMOCRATIC CONGRESS (ADC)
TO SAVE, RECOVER AND TAKE NIGERIA TO GREATER LEVEL OF DEVELOPMENTS.

Jam'iyyar ADC ta kaddamar da kwamitin da zai cikewa jama'a katin zaɓe a karamar hukumar Garun-Malam, domin sauƙaƙawa al'...
24/09/2025

Jam'iyyar ADC ta kaddamar da kwamitin da zai cikewa jama'a katin zaɓe a karamar hukumar Garun-Malam, domin sauƙaƙawa al'ummar yankin mallakar katin zaɓe k**ar yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta buɗe shafi domin yiwa 'yan kasa takin zaɓe, gabanin babban zaɓen ƙasa dake tafe a shekarar 2027.

Kwamitin mai mutane hamsin daga mazaɓu 10 na Karamar hukumar zai fara aikinsa daga gobe Alhamis 25 ga Satumba.

Taron wanda Jagoran Jam'iyyar ADC a Yankin KMG kuma jigo a Jam'iyyar ADC a matakin ƙasa Hon Abdullahi Maikano Chiromawa ya jagoranci kaddamarwa, ya kuma bada tabbacinsa na ɗaukar nauyin shirin, kana ya godewa matasan yankin bisa ƙoƙarinsu wajen wayar da kan matasa bisa ga alfanun katin zaɓe, tare da tallata jam'iyyar ADC a ciki da wajen ƙaramar hukumar Garun-Malam.

Anasu ɓangaren matasan da aka zaɓo domin wannan aikin sun nuna jin daɗinsu tare da godewa Hon. Abdullahi MaiKano Chiromawa bisa ga jajirewarsa wajen dawo da yankin KMG cikin hayyacinsa baya ga ƙarawa matasa ƙaimi da ƙwarin gwuiwa domin shiga siyasa a dama da su a faɗin karamar hukumar Garun-Malam.

Yusuf Muhammad Yusuf
ADC GNM MEDIA AND PUBLICITY SECRETARY
WED. 24-SEPT-2025.

The attention of the national leadership of the African Democratic Congress (ADC) has been drawn to a widely circulated ...
14/09/2025

The attention of the national leadership of the African Democratic Congress (ADC) has been drawn to a widely circulated statement titled "Coalition Update: INEC Confirms ADC State Chairmen Nationwide," which purports that the Independent National Electoral Commission (INEC) has released and validated a list of State Party Chairmen for the ADC across the country.

This report is fake news, obviously engineered by individuals who have shown relentless determination to sow confusion within our party and mislead the public. The Independent National Electoral Commission (INEC), to the best of our knowledge and verification, has issued no such confirmation, neither officially nor unofficially.

In this regard, let it be clearly stated that the process of constituting and ratifying state leadership within any political party lies squarely within the party’s constitutional prerogative. INEC only recognizes what the party submits through the appropriate channels after due process. As of today, no such comprehensive list has been submitted or confirmed by INEC.

We therefore urge our members and stakeholders to remain calm, vigilant, and guided by official communication from the national leadership of the ADC. Let us be reminded that the strength of any political movement lies not just in its numbers, but in its discipline, structure, and fidelity to internal democracy. The ADC remains committed to these values.

The public is advised to disregard the fake list in circulation.

As always, any authentic update regarding party structure will be communicated via our verified channels.

Jam'iyyar ADC ta ɗau nauyin cikewa Jama'a katin zaɓe a karamar hukumar Garun-Malam.Shirin wanda aka fara da mazaɓar Chir...
14/09/2025

Jam'iyyar ADC ta ɗau nauyin cikewa Jama'a katin zaɓe a karamar hukumar Garun-Malam.
Shirin wanda aka fara da mazaɓar Chiromawa, wanda kuma aka tsara zai cigaba da wakana a sauran mazaɓu tara (9) na karamar hukumar, zai cigaba da cikewa jama'a katin zaɓe k**ar yadda hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta buɗe shafi ga jama'ar kasa domin sauƙaƙa ayyukanta.

Shirin wanda jagoran Jam'iyyar ADC kuma jigo a Jam'iyyar ADC Hon Abdullahi Maikano Chiromawa yake ɗaukar nauyi, ya zaɓo gogaggun matasa mutum (50) daga mazaɓu (10) na Garun-Malam domin aiwatar da shirin, wanda zai sauƙaƙa dogon layi da ake fuskanta a ofishin hukumar zaɓe.
Anasaran cigaba da aiwatar da shirin har ba tsawon wata guda (1 month) a duka mazaɓu goma (10) na Karamar hukumar Garun-Malam.

Yusuf Muhammad Yusuf
ADC GNM MEDIA AND PUBLICITY SECRETARY.
SUN. 14-SEPT-2025.

Coalition Update: INEC Confirms ADC State Chairmen Nationwide.The African Democratic Congress (ADC) is delighted to info...
13/09/2025

Coalition Update: INEC Confirms ADC State Chairmen Nationwide.

The African Democratic Congress (ADC) is delighted to inform members, stakeholders, and the general public that the Independent National Electoral Commission (INEC) has officially validated and released the list of ADC State Party Chairmen across the 36 states of the federation and the Federal Capital Territory (FCT).

This milestone represents a decisive move towards consolidating the structures of our great party, guaranteeing effective leadership at the grassroots, state, and national levels.

Here is the comprehensive list of ADC State Chairmen as confirmed by INEC:

1. Abia – Iyke Nwoka
2. Adamawa – Yohanna Shehu K.
3. Akwa Ibom – Duke Gabriel Dick
4. Anambra – Patrick Obianyo
5. Bauchi – Hon. Haruna Hassan
6. Bayelsa – Vacant / Awaiting Confirmation
7. Benue – Celestine Orbunda
8. Borno – Mohammed Bolori
9. Cross River – Comrade John Ogar
10. Delta – Austine Okotie
11. Ebonyi – Jennifer Adibie N.
12. Edo – Kennedy Odion
13. Ekiti – Adekolu O. Moses
14. Enugu – Stella Chukwula
15. FCT – Yusuf Tijani
16. Gombe – Mallam Danladi Yau
17. Imo – Chief Emmanuel Amushe
18. Jigawa – Alhaji Sanni Mohammed
19. Kaduna – Ahmed Tijani M.
20. Kano – Ungogo Musa
21. Katsina – Alhaji Usman Musa
22. Kebbi – Hajia Hawa Mohammed
23. Kogi – John Adeli Udale
24. Kwara – Adebayo Akadi
25. Lagos – George Ashiru
26. Nasarawa – Musa S. Shuaib
27. Niger – Auta Mohammed
28. Ogun – Otunba Pat. Olufemi
29. Ondo – Chief Mrs. Ganiyu Sidirika
30. Osun – Charles Idowu
31. Oyo – Alhaji Yinka Adona
32. Plateau – Hanatu Garaba
33. Rivers – Ode Lawrence E.
34. Sokoto – Hon. Umar Farouk
35. Taraba – Adamu Hassan
36. Yobe – Alhaji Kalli Umar
37. Zamfara – Alhaji Kabiru Garba

The ADC celebrates all the newly affirmed State Chairmen and urges them to dedicate themselves to expanding the party’s base, deepening grassroots engagement, and building a coalition strong enough to redefine Nigeria’s political future ahead of the 2027 general elections.

Together, we move from strength to strength.

We congratulate ADC members and all lovers of democracy in Nigeria.We commend  and its Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, f...
10/09/2025

We congratulate ADC members and all lovers of democracy in Nigeria.

We commend and its Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, for standing on the right side of history and for standing up for the cause of multi-party democracy.

Arise and shine, Nigeria!

Kungiyar ADC Movement For Better Nigeria ta tabbatar da Hon. Abdullahi MaiKano Chiromawa a matsayin Jagoranta na kasa.Ku...
10/09/2025

Kungiyar ADC Movement For Better Nigeria ta tabbatar da Hon. Abdullahi MaiKano Chiromawa a matsayin Jagoranta na kasa.

Kungiyar ta bayyana Haka ne a lokacin taron da ta gabatar yau a Roop Hotel da ke birnin Abuja, ADC Movement For Better Nigeria ta bayyana Abdullahi MaiKano Chiromawa a matsayin Dan siyasa nagari Mai kishin jama'arsa, ba tare da nuna gajiyawa ba, kungiyar tana mai bayyana cewa ta bashi jagoracin ne bisa cancanta da Kuma kwazo.

Ana sa bangaren Hon. Abdullahi MaiKano Chiromawa Jarman Garun-Malam ya nuna jin dadinsa tare da godewa 'ya'yan kungiyar da Jam'iyyar ADC, tare da Yaba masu wajen kokarinsu na zakulo 'yan kishin kasa daga duk-kan sassan Nigeria a kokarin Jam'iyyar ADC na dawo da Nigeria cikin Hayyacinta.

Yusuf Muhammad Yusuf
ADC GNM M&PS
WED. 10-SEPT-2025.

SANARWAR MANEMA LABARAIKungiyar Youth Awareness Forum, Garun Mallam Local GovernmentKUNGIYAR YOUTH AWARENESS FORUM ZA TA...
10/09/2025

SANARWAR MANEMA LABARAI

Kungiyar Youth Awareness Forum, Garun Mallam Local Government

KUNGIYAR YOUTH AWARENESS FORUM ZA TA KAI ƘARA GA HUKUMAR ICPC DOMIN TA BINCIKI AIKIN DAN MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR KURA, MADOBI DA GARUN MALLAM

Kungiyar Youth Awareness Forum, Garun Mallam Local Government na sanar da jama’a cewa duk da jajircewarmu wajen jan hankalin matasa da al’umma kan muhimmancin mutunta shugabanni da kuma kiyaye bin doka, Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kura, Madobi da Garun Mallam ya nuna rashin bin doka ta hanyar ƙin bayar da bayanan da s**a wajaba.

Mun rubuta takarda gare shi domin neman karin bayani da haske kan ayyukan raya al’umma da aka bashi a Majalisar Tarayya da s**a shafi wannan yanki. Sai dai ya ƙi amsa wannan bukata. Wannan mataki ya sabawa doka, wacce ta bayyana a sarari cewa duk mai rike da mukamin gwamnati dole ne ya amsa irin wannan bukata cikin kwanaki goma sha huɗu (14). Wannan ƙin bayar da bayani ba wai kawai karya doka ba ne, har ma yana nuna rashin mutunta ofishinsa da kuma al’ummar da yake wakilta.

Saboda haka, Kungiyar Youth Awareness Forum ta yanke shawarar:

1. Shirya mika ƙorafi da shaidu zuwa hukumar ICPC (Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission) domin ta binciki yadda ake gudanar da aikinsa da kuma daukar matakin da ya dace bisa tsarin ƙasa.

2. Daina hana jama’a yin magana kan wannan batu. A baya mun kasance muna jan hankalin matasa kada su zagi shugabanni ko su ci mutuncinsu, amma a wannan karon ba za mu hana jama’a yin magana ba ko da kuwa hakan zai jawo tsattsauran ra’ayi domin shi kansa bai mutunta doka da kujerarsa ba.

Muna nan daram kan aikinmu na wayar da kan matasa da al’umma cikin gaskiya da ladabi. Amma muna jaddada cewa ba za mu lamunci karya doka ba, musamman daga wanda ke da nauyin yin doka da kiyaye ta.

Wannan sanarwa na zuwa ne domin al’umma su sani kuma su fahimci cewa Kungiyar Youth Awareness Forum za ta tsaya tsayin daka wajen tabbatar da gaskiya, adalci da bin doka a kowane lokaci.

Kungiyar Youth Awareness Forum
Garun Mallam Local Government

Yusuf Muhammad Yusuf
DG MEDIA AND COMMUNICATION GYAF.

ADC ce Jam'iyya siyasa ta farko bama a Nigeria ba harda Africa da tazo da sabbin tsare-tsare na bawa Mata da Matasa fifi...
09/09/2025

ADC ce Jam'iyya siyasa ta farko bama a Nigeria ba harda Africa da tazo da sabbin tsare-tsare na bawa Mata da Matasa fifiko na 80% wannan ke nuna cewa karara Jam'iyyar ADC ta Matasa maza mata ce, wadda ta shirya tsaf domin tsaida 'yan takarkaru a matakai daban-daban Wanda zasu tsamowa Jama'ar Nigeria kitse daga wuta 🤝.
Jam'iyyar mu ta ADC Mai Albarka tazo ne domin 'yanta Al'ummar Nigeria daga hannun gwamnatin k**a karya da APC ke Jagoranta, Kai da ganin yadda Gwamnatin da ke ikirarin cire tallafin manfetur domin inganta tattalin arziki ta buge da ciyowa Nigeria bashi kasan Babu lissafi da kishin kasa a zuciyoyin jagororinta.

Ya zama wajibi muyi duk Mai yuwuwa wajen dawo da martabar kasar mu ta hanyar kawar da APC daga madafin iko a kasar mu domin yau da Kuma gobenmu.

A yankin KMG Hon Abdullahi Maikano Chiromawa Jarman Garun-Malam ya shirya tsaf domin cigaba da ayyukan Alkhairi k**ar yadda ya saba ga Jama'ar Yankinmu dake da arzikin noma, kiwo da kasuwanci, mungaji da karyar GIXO da Kuma KOkI a yankinmu Babu aiki saidai aika-aika.

Jam'iyyar ADC ta duka Al'ummar Nigeria ce da tazo domin ceton Nigeria da Jama'rta.

Yusuf Muhammad Yusuf
ADC GNM M&PS
TUE. 09-SEPT-2025.

Last night, our leader, Hon. Abdullahi Maikano Chiromawa (Jarman Garun Mallam), held an interactive session with the Nat...
07/09/2025

Last night, our leader, Hon. Abdullahi Maikano Chiromawa (Jarman Garun Mallam), held an interactive session with the National Opposition Leader, H.E. Atiku Abubakar (Wazirin Adamawa). During the session, they exchanged pleasantries after his return from the tour.

Yusuf Muhammad Yusuf
ADC GNM M&PS
SUN. 07-SEPT-2025.

NIGERIA UPDATE: Moving forward togetherRemarks by Malam Nasir El-Rufai at an interactive session held in Owerri on 5th S...
06/09/2025

NIGERIA UPDATE: Moving forward together
Remarks by Malam Nasir El-Rufai at an interactive session held in Owerri on 5th September 2025

PROTOCOLS

1. Let me start by expressing my gratitude to the Catholic Archdiocese of Owerri for inviting me to be one of the Okwado (supporter) of the Odenigbo 2025. Ahead of that event, my brother Right Honourable Nnaemeka Maduagwu, my colleague in the service of the Federal Capital Territory, Abuja, over 20 years ago, decided to host me and all of you here. Nnaemeka requested me to speak to you about any burning national issue of my choice. I have chosen to make a few remarks about true federalism. I hope this will help spark debate and introspection that will assist us all in our search for peace, progress, and prosperity for all Nigerians.

2. I believe firmly in the prospects of this country if we direct our minds to pragmatic solutions and put our hands to the heavy lifting needed for a new path forward. Across our diversity, we can move forward together, united in a common endeavour for development and prosperity. In that quest for peace, progress and development, we need elite consensus. Such a consensus ought to be constructed around the equal citizenship, rule of law, public safety and a programme of national development that invests in growing our economy and uplifting our people, an effective architecture of security, a deliberate focus on merit and a commitment to practising and maximising the potentials of federalism.

3. In my view, one of the most pressing items for elite consensus is how our governments emerge in a democratic process. We need to agree on how to build trust in the electoral process and promote citizen participation. Our country has since 1999 conducted national elections as at when due. Given our stormy history, 25 years of unbroken rule by elected governments indicates that our country is on a pathway to democratic stability. But voter turnout at presidential elections has been declining since 2007. Less than 30% of registered voters bothered to vote in 2023, down from over 60% in 2003! Also, the integrity of every presidential election result from 1999 to date has been challenged in the courts, except in 2015 when President Goodluck Jonathan personally and commendably chose not to.

4. Low voter turnout should worry every democrat because apathy by citizens who feel alienated from the political process could lead to unwelcome fragility. We should engage our citizens to find out why so many consistently forfeit their constitutional right to vote. We should try to ascertain what could encourage them to resume exercising that fundamental democratic right. This, in my view, should also include measures to assure them that the election process is free from threats of violence or coercion, while ensuring that the results would accurately reflect the preferences expressed by voters at the ballot box.

5. Can we not agree to say farewell to electoral malfeasance and any appearance of it by adopting electronic voting and real-time transmission of results to collation points without interference? I do not see any compelling argument or unbridgeable barrier to adopting electronic voting and transmission of results for the 2027 elections. Based on our experience in preparing for and conducting local government elections in Kaduna State in 2018, I believe there is adequate time today, for INEC to acquire and deploy the hard an soft infrastructure needed to deliver this for the entire country at a much lower lifecycle cost than the current, unreliable system that has repeatedly been subject to human manipulation.

6. We can adopt electronic voting machines that are designed and configured to do at least five functions:

a. integrate the simultaneous identification and verification of the voter,
b. provide a paper trail of votes cast at every polling unit,
c. shut down the system at the predetermined deadline,
d. Provide a printout of the polling unit result for each party agent, presiding officer, the media and the security agencies, and
e. seamlessly transmit the polling unit results on conclusion of voting, whichever is earlier.

7. It is a question of how eager we are to make our elections fully transparent and the level of ambition we wish to apply towards strengthening democratic stability. As alluded to earlier, when I was a state governor, we adopted electronic voting for the 2018 and 2021 local government elections in Kaduna State. In both elections, the ruling party lost some local government councils, and we lived with it. The weaknesses in the electronic voting machine process we deployed in Kaduna can be identified and eliminated, and the design robustly strengthened for a national rollout within months, if the political will exists to do so.

8. Political culture in Nigeria tends to be primarily about contriving an arithmetic for power, for those who have it and for those seeking it. That arithmetic tends to have little to do with actual policy and coherent governance. It is no surprise that political drama and manoeuvrings take more bandwidth than the substantive discourse on governance in our country. There is an urgent need for our current and prospective office holders to focus not just on an arithmetic of power, but on a national programme that addresses and solves societal problems.

9. To attain sustainable progress, our country deserves from our politicians a programme of service, a governance framework that is pragmatic about the policies to be rolled out after winning the elections, and the choices to be made to solve urgent national and subnational problems. We cannot play the politics of nostalgia when the times call for policies to prepare our people and empower them to meet the challenges of tomorrow. This concentration on the arithmetic of power has made it difficult for governance to be a consistent priority of elected governments since 1999.

10. For the sake of our people, we need to have a roadmap for beating mass poverty. It is deeply embarrassing that, judging from the population estimate in 1960, there are now more poor Nigerians than there were Nigerians at independence 65 years ago. China has beaten mass poverty, while India is on a path to ending it. We too can do it, if we make it a governance priority to move our people out of poverty. We need an economic programme to achieve this important human goal, a programme that is pragmatic in ex*****on but ambitious in its goal. In this regard, what is needed is not new agencies of poverty alleviation or ‘humanitarian affairs’ with a massive bureaucracy, but innovative ways to make honest, hardworking citizens more productive and better-rewarded, while discouraging rent-seeking and other ‘get-rich-quick’ schemes in our society.

11. Key to this is asking at least six tough questions about governance policies, strategies and and sequential implementation of reforms:

a. In pursuit of growth and development, how are we going to structure our economy to create jobs and make things or services that we can sell to other countries? How would we expand the domestic market? How quickly would we end the many restraints of trade that our farmers, manufacturers and traders confront every day?

b. Where would we unleash the genius of the market within the broader economy? In which industries should the government provide pragmatic support to build national capacity, or nurture an emerging industry, and in what form and for how long?

c. In which sectors must the economy rely solely on private enterprise, with proper regulations to foster competition and protect consumers?

d. Which policies would yield the greatest outcomes for investments made in Agriculture, Healthcare, Education, Infrastructure, Energy, ICT and manufacturing?

e. What efforts would we make to properly educate every citizen? What kind of investments in infrastructure and skills would be needed?

f. What connections would be fostered between the economy and higher education, reviewing the curriculum to ensure a fit between what the economy needs and what schools produce?

12. Our elite needs to seek a consensus on the broad purposes to which democratic power would be deployed, and the lawful constraints to the exercise of such powers. I do not think that enough attention is being directed to the emergence of a binding grammar of politics, the kind of political norms that would imbue our politics with certain standards, no matter the party that is in power. Our political culture should be built on respect for the rule of law, the equality of all citizens and respect for their fundamental human rights. We need a strong and honest judiciary and well-resourced police services at federal, state and local government levels to deter crime, remove unlawful restraints of trade, and build citizen confidence that their lives and livelihoods are safe.

13. There are at least five other aspects of national life for which we need to build and implement consensus. These include:

a. Federalism
b. Citizenship
c. Prioritising Education, Health and other public goods
d. Addressing the concerns of youths, especially jobs and freedom from harassment, and
e. Security

14. Security has become a source of existential concern cross Nigeria. From Boko Haram in the North-East, to kidnapping and banditry in the North-West, Farmer-Herder and communal clashes in North-Central, and parts of South-West, pipeline vandalism and militancy in the South-South worsened by unknown gunmen attacks engaged in wanton criminality in the South-East, the lives and livelihoods of our people are not what they used to be. My views about dealing with these challenges have been repeatedly articulated in the past, including decentralizing our internal security architecture including ensuring policing at not just federal, but at state and local government levels.

15. This country was founded as a federation, but it appears that there are very few committed federalists in Nigeria. Recent experience would seem to suggest that federalism is a concept often touted by those seeking power who promptly forget about it once suitably empowered. Our experience in the First Republic, as well as the consensus of scholars have credited federalism with helping to advance inter-ethnic unity, democratic stability, and socio-economic development. The intrusion of a unitary, centralising mindset from the 1970s onwards appears to have limited these well-known attributes of federalism.

16. My personal view is that promoting federalism is in the interest of Nigeria’s progress and development. The attempt to run Nigeria as a unitary polity runs contrary to its founding constitutional structure and denies its rich diversity. The Federal Government has since the 1970s acquired more powers and resources but it does too much but too little well. More powers, resources and responsibilities should be devolved to the states, including policing. I welcome the progress made in the 2023 constitutional amendment that moved electricity and railways to the concurrent list, thereby allowing states to own, operate and regulate entities in those sectors. But we should go further and implement the recommendations made in 2018 by the APC Committee on True Federalism which I chaired.

17. In moving forward together, we should strive to be a nation of merit, putting our best forward in the mighty effort needed for economic development.

18. My hope is that Nigerians will unite in a common endeavour for national prosperity and development. We have the capacity to be better than we are. We need a collective vision along with personal merit to make our country a better place. We have amused ourselves for far too long in ruinous divisions. We do not have to wallow in that mud of stagnation.

19. Many thanks to Nnaemeka Maduagwu, Jasper Azuatalam and Uche Diala for their support.

Nasir El-Rufai
Owerri, Imo State
September 5th, 2025

05/09/2025
Affirmation of Zamfara State ADC National Nominated LeadersToday, Friday in Gusau, the National Leadership of our great ...
05/09/2025

Affirmation of Zamfara State ADC National Nominated Leaders

Today, Friday in Gusau, the National Leadership of our great party, the African Democratic Congress (ADC), was in Zamfara to affirm the State Leadership and make the structures fully functional. This was not just another political gathering, it was a call to action and a reminder that the ADC stands for fairness, justice, and inclusion. As the major opposition party in Nigeria, we also used the moment to reemphasize the urgent need for everyone to collect their PVC and be ready to defend democracy through active participation.

Together with Mallam Jafaru Sani, our steadfast Northwest Vice Chairman, Alhaji Ahmed Abubakar, the Northwest Secretary of the ADC Adhoc Committee, Atiku Abubakar Saleh (Baraden Maru), the hardworking Deputy National Organizing Secretary, Hon. Karima Sama’ila who raised the voice of Persons with Disabilities, Hon. Kabiru Garba Gusau, our devoted State Chairman, and many others, we reaffirmed a new chapter for Zamfara ADC. Our message was clear: the ADC is giving real opportunities for youths and women to lead, not just to watch from the sidelines.

I also visited our State Temporary Secretariat in Gusau to encourage a stronger membership drive. What inspired me most was hearing members declare boldly that “ADC is our hope.” That hope must translate into action, and we are committed to creating space for young people to shape policies and for women to take their rightful place in leadership. With every voice affirmed today, the ADC has shown it is ready to stand with the people of Zamfara and Nigeria. Change is not just possible, it has begun.

Balarabe Rufa’i
National Youth Leader
African Democratic Congress
5th September, 2025

Address

Chiromawa
Kano
711103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC MEDIA FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ADC MEDIA FORUM:

Share