Amiru Ahmad Hamza

Amiru Ahmad Hamza Profile. Me Yabon Annabi
Location. Kano, Nigeria

22/05/2025
Ya FADIMA Ni Nakine Bana Iya Komai Se Dake. Kiyimin Shaida Sadiqa Wallahi Banda Kamar Yake. Ya Muhsina Kisanardani Kalam...
02/05/2025

Ya FADIMA Ni Nakine Bana Iya Komai Se Dake. Kiyimin Shaida Sadiqa Wallahi Banda Kamar Yake. Ya Muhsina Kisanardani Kalaman Dazanyi Ingaida Ke. A Ranar Qiyama Randa Wanda Yabarku Shi Ze Sha Wuya.😭🤲💘💯

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhu Yan Uwa Barkanmu Da Wannan Rana Me Albarka Ina Roqon Ubangiji Allah Yakarbi ...
14/03/2025

Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhu Yan Uwa Barkanmu Da Wannan Rana Me Albarka Ina Roqon Ubangiji Allah Yakarbi Ibadummu Allah Yasamu Acikin Wayanda Yake Yiwa Gafara A Wannan Wata Me Albarka 🤲 Juma'a Mubarak 🕋

21/01/2025

Ya Sayyada Dan ANNABI Kisa Nazama Harshenki Aita Jinki Aguna Ako Ina Nayi Zance 🤲

01/12/2024

Soyayyar Da Raina Yake Makace
Almujtaba Samba Zata Kyale Nazam Na Jure Rashin Kaba Dan Banga Irin Bala' inda Yai AqiZowa Gunka Ba, Bana So In Mace Daha Ni Banzo Birnin Kaba, Wannan Ne Fargabata Imamu Akai ni Farin Uba

01/12/2024

Ko Rayuwa Ko Mutuwa Nidai Fatana Kawai Nakasance Tareda Kai Ya Rasulillah Sallallahu Alaika Wasallam

Ya Ad'ajul Ainaini Kace Ka Aminta Nifa din Nakane, Sallallahu Alaika Wasallam
29/11/2024

Ya Ad'ajul Ainaini Kace Ka Aminta Nifa din Nakane, Sallallahu Alaika Wasallam

Kaine Abin Nemana Adare Darana Ya Abdhahee, Sallallahu Alaika Wasallam
27/11/2024

Kaine Abin Nemana Adare Darana Ya Abdhahee, Sallallahu Alaika Wasallam

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amiru Ahmad Hamza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share