Yan Amana

Yan Amana Yan Amana na kawo labarai, nishadi, da tattaunawa masu ma'ana. Ku kasance tare da mu!

Ku sashi a addu'ar ku
08/07/2025

Ku sashi a addu'ar ku

Kowa ya tashi da azumi, ya kuma yi addu’a!An bukaci daukacin ‘Yan Najeriya su tashi da azumi gobe domin yin addu’a na mu...
08/07/2025

Kowa ya tashi da azumi, ya kuma yi addu’a!

An bukaci daukacin ‘Yan Najeriya su tashi da azumi gobe domin yin addu’a na musamman ga lafiyar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Wannan kira na zuwa ne sakamakon gudunmawar da ya bayar wa kasa, tare da nufin Allah ya ba shi cikakken lafiya da koshin jiki.

07/07/2025

Hi everyone! 🌟 You can support me by sending Stars - they help me earn money to keep making content you love.

Whenever you see the Stars icon, you can send me Stars!

🛑 Da Dumi-Dumi:Peter Obi ya ce: "Ba zan zama mataimakin Atiku ba. Takarar Shugaban Ƙasa zan yi a 2027 — domin na cancant...
07/07/2025

🛑 Da Dumi-Dumi:
Peter Obi ya ce: "Ba zan zama mataimakin Atiku ba. Takarar Shugaban Ƙasa zan yi a 2027 — domin na cancanta."

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana cewa ba zai tsaya matsayin mataimaki ga Atiku Abubakar ba a zaben 2027. Obi ya ce yana da cikakken ƙwarewa da cancantar jagorantar Najeriya da kansa.

Ya ƙara da cewa manufarsa ita ce ceto ƙasar daga halin da take ciki ta hanyar kyakkyawan shugabanci, kuma hakan ba zai yiwu ba sai da cikakken iko da shugabanci, ba matsayin mataimaki ba.

📌 Me kuke tunani game da wannan matakin na Peter Obi?
Ku ajiye ra’ayinku a comment! 👇

kazagi sarki megidan Ka yazube kasa yagaida sarki 😅😅😅
06/07/2025

kazagi sarki megidan Ka yazube kasa yagaida sarki 😅😅😅

🎤 Tsakanin waɗannan shahararrun mawakan:✅ Naziru Sarkin Waka✅ Abdullahi Dauda Kahutu RararaDa wa kuka fi amfana da arzik...
04/07/2025

🎤 Tsakanin waɗannan shahararrun mawakan:

✅ Naziru Sarkin Waka
✅ Abdullahi Dauda Kahutu Rarara

Da wa kuka fi amfana da arzikin sa?
Wato wa ne ya fi amfani da dukiyarsa wajen tallafa wa al’umma ko bada gudummawa mai tasiri?

👇 Faɗi ra’ayinka a comment section. Kada ka manta da dalilinka!






✳️ Waye yafi dacewa ya zama Mataimakin Shugaban Ƙasa (Vice President) idan za a ba da dama?📌 Kashim Shettima ko Rabiu Mu...
04/07/2025

✳️ Waye yafi dacewa ya zama Mataimakin Shugaban Ƙasa (Vice President) idan za a ba da dama?

📌 Kashim Shettima ko Rabiu Musa Kwankwaso?

🗳️ Idan za ka zabi ɗaya daga cikinsu don ya zama Vice President, wa zaka zaba kuma me ya sa?

👇 Ajiye mana ra'ayinka a comment section, muji wane ra’ayi yafi rinjaye a tsakanin masoya siyasa!





Wacce jam'iyyar madugu Kwankwaso ya kamata ya koma
03/07/2025

Wacce jam'iyyar madugu Kwankwaso ya kamata ya koma

🕊️ An Yi Jana’izar Alhaji Aminu Alhassan DantataAn riga an gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a...
01/07/2025

🕊️ An Yi Jana’izar Alhaji Aminu Alhassan Dantata

An riga an gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata a masallacin Annabi (SAW) a Madina, Saudiya.
An sallace shi cikin ɗaukaka da girmamawa, kamar yadda Musulunci ya tanada.

an binne shi a maƙabartar Baqī'ah, inda sahabbai da dama s**a huta – wuri mai albarka da tarihi.

🙏 Allah ya jikansa, ya gafarta masa, ya saka masa da Aljannatul Firdaus.
Amin.

📰 WATA SABUWA:Kotu ta dakatar da wa’adin da Najeriya ta bai wa kamfanin Meta (Facebook da Instagram) na biyan tarar dala...
01/07/2025

📰 WATA SABUWA:
Kotu ta dakatar da wa’adin da Najeriya ta bai wa kamfanin Meta (Facebook da Instagram) na biyan tarar dala miliyan 290! 😳

Meta na fuskantar manyan tuhuma daga hukumomin Najeriya kan cin zarafin bayanan masu amfani da kuma tallace-tallace ba tare da izini ba. Hukumar ta ce idan aka matsa musu lamba ba tare da sulhu ba, suna iya rufe Facebook da Instagram a Najeriya!

🤔 Yanzu kotu ta dakatar da wa’adin, amma tambaya ita ce:
Zasu biya? Ko dai za su fice daga Najeriya gaba ɗaya?

👇
Ra’ayinku fa?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yan Amana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share