INAYA Tv

INAYA Tv Newsweek Hausa

18/01/2026

😭😭😭

17/01/2026

Mutumin da yake a kan kuskure amma ya ɗauka yana kan gaskiya, abin tausayi ne ƙwarai.
Babbar masifa ita ce ka kasance a kan kuskuren, amma ka yi imani cewa kai ne a akan daidai.

17/01/2026

Qur,an: it’s only book that make the heart ❤️ (qalbi) to be comfort

16/01/2026

SAMUN KARIYA DAGA ALLAH (SWT)

Ku fara yininku da ambaton Allah سبحانه وتعالى da tuna Shi. Ku ambace Shi سبحانه وتعالى ambato mai yawa, ku yi tasbihi a gare Shi safe da yamma sai ku kara samun nutsuwa.

Duk wanda aka azurta shi da yawan ambaton Allah سبحانه وتعالى, to wannan ya samu babban rabo.

Tv

16/01/2026

😭😭 Allahumma ajjirna minan Narr

Address

Rijiyar Zaki Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when INAYA Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share