05/05/2025
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun
Gobe ne rana ta 7 garasuwar
Mahaifiyar S.S.A shamsu kura wakilin talakawa allah ya jikanta ya gafar ta mata
Yasa aljanna ce makoma agareta da ita da yan uwa da abokan arziki Ameen