Celgib Islamic Media

Celgib Islamic Media Shafin Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano, wanda zaku samu karatuttukan da yayi a tarihin rayu

23/01/2024

Allahu Akbar, Falalar Sada Zumunci Daga Sheikh Albani Zariya

Allah ka gafartawa malam, ka gafartawa iyayen mu da sauran malaman mu.
17/09/2023

Allah ka gafartawa malam, ka gafartawa iyayen mu da sauran malaman mu.

16/07/2023

SAYYADINA UMAR (R.A)

Wata rana Sayyadina Umar (R.A) ya shiga cikin wani lambu, sai wani ya jiyo shi yana yiwa kansa wa'azi cewa:

"Kai ne Umar Bn Khaddab ko, Amirul Mu'uminin ko, to wallahi ko dai ka ji tsoron Allah, ko kuma Allah ya kona ka".

Sayyadina Umar (R.A) ne yake gayawa kansa da kansa wannan magana.

08/07/2023

Taohuwar Ajiya, Samari ku matso, ga sirrin masoya daga Sheikh Ja'afar Mahmud Adam 😂

Alhmdllh Alhmdllh 🥰Mun kammala aiki videos na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano, bayan haka zamu cigaba da yada wannan kar...
01/07/2023

Alhmdllh Alhmdllh 🥰

Mun kammala aiki videos na Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kano, bayan haka zamu cigaba da yada wannan karatuttukan da na sauran malamai ta youtube channel www.youtube.com/ da kuma wanda zaku iya sauke kowane karatu kai tsaye Telegram https://t.me/celgibimedia

Mun gode Allah da ya bamu ikon kammala wannan aiki, ku yada ga yan uwa saboda Allah.
Zamu cigaba da tura karatuttukan acikin wannan sati.

CELGIB ISLAMIC MEDIA, Na zuwa muku da shirye shirye da karatuttukan Malaman musulunci.

24/06/2023

Ya Allah, Daraja Kan Daraja, Kai Annabi Muhammad SAW❤️💯❤️.
Allah ka datar damu da irin wannan falala

Domin Samun karatun Sheikh Ja'afar da sauran malamai: www.youtube.com/

14/06/2023

Allahu Akbar, Indai Kuna Neman Gafara da Rahamar Allah, To Mahaifiya, Sheikh Kabir Haruna Gombe

11/06/2023

Allahu Akbar, Yaro ko kasan waye Sheikh Abubakar Gumi?
Saurara da kunnenka, Allah gafarta mana, ya gafartawa magabatanmu.

Kuci gaba da following CELGIB ISLAMIC MEDIA domin shirye shiryen Addinin musulunci.
Domin Samun karatun Sheikh Ja'afar da sauran malamai: www.youtube.com/

10/06/2023

Idan Kana son mace kyakkyawar, to ka nema fa, malam shim yana son kyakkyawar 😂
Shekh Dr. Mansur Isah Yelwa
Kuyi follow domin cigaba da samun karatuttukan musulunci.
Domin Samun karatun Sheikh Ja'afar da sauran malamai: www.youtube.com/

10/06/2023

Allahu Akbar, Makiyan Sheikh Ja'afar Sunji Kunya.
Yadda Sheikh Ja'afar Ya Kure Muhammad Yusuf, Shugaban Su Shekau.
Domin Samun karatun Sheikh Ja'afar da sauran malamai: www.youtube.com/

10/06/2023

Raddi Zuwa Ga Yan Kwankwasiyya - Sheikh Lawan Triumph
Domin Samun karatun Sheikh Ja'afar da sauran malamai: www.youtube.com/

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Celgib Islamic Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Celgib Islamic Media:

Share

Dalilin Bude wannan Shafi

Allahumma Amin, muna rokon Allah ya karbi shahadar malam, ya gafarta mana baki daya

Bayani:

Mun Bude wannan dandalin ne don isar da sakon Addinin musulunci da fadakar da junan mu da kuma tunatar da junan mu, dan haka taimaka ka tura wannan sako ga yan uwa da abokan arziki domin suma su karu da wannan shafi.

kowa zai iya shiga wannan shafi na malam ta wannan link na kasa: