Jaridar Kannywood

Jaridar Kannywood Journalist
(2)

Ina social media In lows? Shin zaku shiga batun auren G Fresh da Matarsa?
28/05/2026

Ina social media In lows? Shin zaku shiga batun auren G Fresh da Matarsa?

Barka Da Sallah: Masha Allah Jarumi Abdul M Sharif Tare Da Matarsa Maryam Malika, Allah ya karo kauna da soyayya Ameen
28/05/2026

Barka Da Sallah: Masha Allah Jarumi Abdul M Sharif Tare Da Matarsa Maryam Malika, Allah ya karo kauna da soyayya Ameen

25/05/2026

Kun zama masifa a masanaantar mu. Comrd Danbaban Gawuna

Garzali Miko, Nifa Akan Abinci....Daga wajen Reception ɗin Auren Isa Feruzkhan.Me za ku ce?
24/05/2026

Garzali Miko, Nifa Akan Abinci....

Daga wajen Reception ɗin Auren Isa Feruzkhan.

Me za ku ce?

Ana ci gaba da jimamin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood Wasila Isma'il UmarTsohuwar jarumar fina-finan Hausa na Kannyw...
24/05/2026

Ana ci gaba da jimamin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood Wasila Isma'il Umar

Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Wasila Isma'il ta riga mu gidan gaskiya da safiyar ranar yau Lahadi nan bayan fama da doguwar jinya.

Wani Sako Kuke Dashi Ga Babiyana.
23/05/2026

Wani Sako Kuke Dashi Ga Babiyana.

Jarumar Kannywood Hafsat Idris tayi kokari Matuka.Hajjin bana su 7 ta biyawa wannan harda ummie , masha Allah shifa hajj...
23/05/2026

Jarumar Kannywood Hafsat Idris tayi kokari Matuka.

Hajjin bana su 7 ta biyawa wannan harda ummie , masha Allah shifa hajji ko kanada kudi se Allah ya kiraka kuma biyawa wasu se me qarfin xuciya ammafa kiran ubangiji koda kudinka koda na wani

Masha Allah, Khadija Yobe (Karima Izzar So) na daga cikin fitattun jaruman Kannywood da s**a shahara musamman a fim ɗin ...
22/05/2026

Masha Allah, Khadija Yobe (Karima Izzar So) na daga cikin fitattun jaruman Kannywood da s**a shahara musamman a fim ɗin “Izzar So

Wannan Shekara Biyar (5) Data Wuce Tayi Tashe Sosai A Tiktok Shin Zaku Iya Tuna Sunanta
22/05/2026

Wannan Shekara Biyar (5) Data Wuce Tayi Tashe Sosai A Tiktok Shin Zaku Iya Tuna Sunanta

Wadanda suke ta magana a kaina Kwanakin baya akan bansa hoton Adam A Zango sun manta cewa sana'ar mu daya.Kuma idan abu ...
21/05/2026

Wadanda suke ta magana a kaina Kwanakin baya akan bansa hoton Adam A Zango sun manta cewa sana'ar mu daya.

Kuma idan abu ya faru dani Zango na cikin wadanda zaa fara tambaya haka idan abu ya faru dashi nima sai an tambaye ni amma mutane s**a rinka zagina.

~ Hadiza Gabon

Fatima Hussaini wadda ake yiwa laqabi da Maryam Labarina, ta fito social media domin tallata sabon fim din ta mai suna “...
21/05/2026

Fatima Hussaini wadda ake yiwa laqabi da Maryam Labarina, ta fito social media domin tallata sabon fim din ta mai suna “Dammy Ammy” wanda tace shine movie din ta na farko, kuma zata sake shi a ranar ashirin da biyar ga wannan wata, wato ranar Litinin mai zuwa kenan.

Daga Kasar Saudiya

Yanzu haka Fatima tana a Saudi Arabia wurin aikin Hajji. Ataqaice ma dai, daga chan ne tayi wannan sanarwar.

Da harshen turanci tayi sanarwar.

Address

Kano
700104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Kannywood posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share