28/07/2024
🚨 | NICO WILLIAMS 🇪🇸
Athletic Bilbao na shirin mikawa Nico Williams sabon tayin kwantiragi idan ya yanke hukuncin cigaba da zama a kungiyar kaka mai zuwa, an tabbatar! ✅️
Athletic Bilbao na shirin mikawa Nico Williams sabon tayin kwantiragi har zuwa June 2029, Idan Nico ya yanke shawarar watsi da tayin FC Barcelona, PSG da Premier League domin cigaba da zama a kungiyar. 💣
Sabon kwantiragin zai saka Nico Williams ya zamo dan wasa mafi daukar albashi a tarihin Athletic Bilbao, tare da sabon kudin fansarsa mai muhimmanci. 💰💥
Athletic Bilbao zata sanya sabon farashin fansarsa mai daraja kusan €100M idan Nico Williams ya yanke shawarar cigaba da zama a kungiyar. ✍️🏻
[Kriish🥇]
Yankin Wasanni