
12/05/2025
Posted • .d.sulaiman_backup SHIRIN GARWASHI ZANGO NA 3
Shirin Garwashi Season3, zai fara zuwar muku Insha Allah 26 ga wannan wata na Mayu(May) akan YouTube channel dinmu U.K Entertainment da musalin karfe Takwas da Rabi (8:30) daren kowacce ranar Littini, sannan zai zo muku da misalin karfe Tara(9:00) na dare a gidan Talabijin na AREWA24 da kuma Algaita TV
Kar ku bari a baku labari, kuma muna nan zuwa da Trailer mai kayatarwa nan ba jimawa ba.