Sahel TV Hausa

  • Home
  • Sahel TV Hausa

Sahel TV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sahel TV Hausa, Media/News Company, .

Talla!Bari mu saukaka muku aiki a karshen mako!IG Prime Laundry Services Karshen Mako Kawai!💥 Ku ci moriyar:✅ Wanki mai ...
21/06/2025

Talla!

Bari mu saukaka muku aiki a karshen mako!

IG Prime Laundry Services

Karshen Mako Kawai!

💥 Ku ci moriyar:

✅ Wanki mai tsafta da kulawa
✅ Farashi mai rahusa
✅ Guga da tufa duk a wanke
✅ Kula ta musamman ga kaya masu laushi

Kuma yana farawa ne daga ₦300 kacal!
Saukakke ne – duka wanki da guga a ciki!

📌 Adireshi: No. 781 Sheka Yan Kaji Achilafiya Road, Kusa da tsohon ofishin Hisbah, Kano
📞 09118243187
📧 [email protected]

💚 Tufafi masu tsafta, karshen mako mai dadi!
Ku zo yau – mu yi muku wanki cikin sauki.

A garzayo...

Talla.Sanya tsaftaccen Kaya, Yana kawo farin ciki da walwala a tsawon yini.Tabbas babu da na sani a cikin ayyukan mu. Ka...
14/06/2025

Talla.

Sanya tsaftaccen Kaya, Yana kawo farin ciki da walwala a tsawon yini.

Tabbas babu da na sani a cikin ayyukan mu.

Kana da zabin abun da za ai maka wanki da Shi na kowanne kalar sinadarin wanki.

Ko kuma ku bar mana zabin.

Haka zalika, muna da tsarin zuwa mu dauko kayan Ku a duk inda ku ke a cikin garin Kano.

Sannan idan an gama, a dawo muku da su har gida.

Ku tuntubemu akan:

09118243187

ko kuma ta hanyar email address k**ar haka:
[email protected]

❓ Ina Alarammomi masu koyar da Alƙur`ani Mai girma?Ga wata dama ta samu.📔 Ku gaggauta yin rijista, domin mutane kaɗan za...
31/12/2024

❓ Ina Alarammomi masu koyar da Alƙur`ani Mai girma?
Ga wata dama ta samu.
📔 Ku gaggauta yin rijista, domin mutane kaɗan za a ɗauka.

🔗 Domin yin rijista, sai ku shiga wannan link ɗin dake ƙasa👇
https://forms.gle/qg1TKVEqRjxLVhNd6

Gov.Buni Outlines Achievements, Future Plans In End-Of-Year Address By: Usman Ibrahim GeidamGovernor of yobe state Hon.M...
20/12/2024

Gov.Buni Outlines Achievements, Future Plans In End-Of-Year Address

By: Usman Ibrahim Geidam

Governor of yobe state Hon.Mai Mala Buni Delivered
End of the year 2024b press Briefing the members of the journalists today in Damaturu.
Governor Buni's outlined his government’s achievements in various sectors and plans for the future.
Governor Buni represented by his Deputy Idi Barde Gubana commended the government efforts, Dedication and commitment of members of the press, acknowledging their crucial role in educating informing the General public about the state’s activities and progress.
Buni assured them that the government would continue to provide an enabling environment for the media to exercise their duties effectively and efficiently.
He expressed his appreciation to all civil servants and all goverment officials for their contributions to the state’s.
He also said despite economic challenges, the yobe state made significant Progress in Agriculture,
Education, water supply,Healthcare, Road Construction,Electricity among others.
He said that the yobe State won $500,000 in the primary healthcare leadership challenge for states in the North-East sub-region.

The state also achieved 100% payment of hazard allowances and adjusted CONMESS and CONHESS salary scales for healthcare workers” in the state.

“The state launched the largest agricultural empowerment support program, spending N15.3 billion on farm implements and inputs for 5,340 farmers across 178 wards in the state.

The government procured 475 modern sewing and embroidery machines, distributed 350 disability tricycles, and provided cash grants to micro and small entrepreneurs”.

On water supply, he added that the state awarded contracts for the conversion of 170 motorized boreholes to solar systems and drilled boreholes in major towns while on road construction, the government constructed and rehabilitated hundreds of kilometers of roads, including the Damaturu-Kalallawa dual carriage road and the Gujba-Ngalda road.

Buni assured the good people of Yobe State that his government would continue to work towards making life more meaningful for them in 2025 and beyond.
He emphasized the importance of strengthening security and improving the overall well-being of citizens.
The Governor’s address concluded with a call to action for all stakeholders to work together towards the development of Yobe State.
In his welcome address,the Commissioner Ministry of Home Affairs Information and Culture,Abdullahi Bego,
expressed his gratitude to the achievements recorded of the end-of-year press briefing event which take place in Damaturu the state capital.
“On behalf of the management and staff of the Ministry of Home Affairs, Information and culture, I want to express my gratitude to the Executive, Mai Mala Buni CON ably represented by his ever-loyal deputy, Idi Barde Gubana, for his time to grace this wonderful occasion of our state’s end of the year 2025 press and media Briefing.
“This is the Maiden edition as many years that our governor Mai Mala Buni CON himself would avail us the opportunity to organised and address this kind of of events in the state".
“I also want to thank His Excellency for what he continues to do on behalf of the good people of yobe state to advance the causes that his administration always stands for – improving the people’s living conditions; ensuring the protection of lives and property in yobe State.
Your Excellency, Sir ladies and gentlemen, as I welcome you to this executive briefing by Hon.Mai Mala the governor, let me also underscore a fact that we all know about – that throughout history, information is and has always been an indispensable factor in every form of responsible, progressive governance – It’s an important, catalysing factor in political governance, economic governance, security governance.
It is what ensures that no vacuum is allowed between what the government is doing on behalf of the people and what the people know about what the government is doing on their behalf. It builds confidence; it nurtures trust; it strengthens that unbreakable compact between the people and their government.
“It is this nexus – this symbiotic, mutually beneficial relationship – that should provide for a harmonious working relationship between the government and all its branches and the media as the fourth estate of the realm.
On behalf of His Excellency the executive governor and the Yobe State Government, therefore, I want to extend my profound appreciation to the entire membership of Yobe’s media and journalism community for your partnership with the state government over the years and for what you continue to do as stakeholders and active participants in Yobe’s peace, security and prosperity.
“That Yobe State and indeed Nigeria as a whole cannot thrive and make any meaningful progress without peace and security and the participation of all citizens requires that the media always focuses attention on what brings the people together rather than what sets them apart.

It follows, as a corollary, that media professionals, therefore, have a duty and an obligation to produce content that promotes the peace, security and development of our state as a major plank of their editorial and journalistic exertions.

“Thankfully, this is something that members of the press community here are already doing and that I am confident they will continue to do.

Talla!!!
04/12/2024

Talla!!!

Da Ɗumi-Ɗumi: Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta gano Boko Haram na shirin kutsawa cikin zanga-zangar da matasa ke s...
29/07/2024

Da Ɗumi-Ɗumi: Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce ta gano Boko Haram na shirin kutsawa cikin zanga-zangar da matasa ke shirin farawa

Rundunar ‘yan sanda shiyyar jihar Yobe ta ce mayakan Boko Haram na shirin kutsawa cikin zanga-zangar da ake shirin yi a fadin jihar.
Kakakin rundunar ‘yan sandan, DSP Dungus Abdulkarim, ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a Yobe.

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin tarayya ta kira taroń gaggawa na Ministoci a yau Laraba kan batun ząńga-ząņgar da yan Najeriya k...
24/07/2024

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin tarayya ta kira taroń gaggawa na Ministoci a yau Laraba kan batun ząńga-ząņgar da yan Najeriya ke shirin yi.

A ganinku wane hukunci ne ya k**ace su?Fusatattun matasa sun tunkude allon karfen da aka jingine hotunan Shugaba Tinubu ...
21/07/2024

A ganinku wane hukunci ne ya k**ace su?

Fusatattun matasa sun tunkude allon karfen da aka jingine hotunan Shugaba Tinubu a birnin Damaturu na jihar Yobe.

Da dumi'dumi: An k**a Dan Gwamna Zullum kan Zargin kisan Wani da kwalaba a Kasar India.Rahotonni na cewa A halin yanzu d...
17/07/2024

Da dumi'dumi: An k**a Dan Gwamna Zullum kan Zargin kisan Wani da kwalaba a Kasar India.

Rahotonni na cewa A halin yanzu dai dan gwamnan jihar Borno na tsare a kasar Indiya sak**akon wata hatsaniya da ta barke.

Wanda Lamarin, wanda rahotanni s**a ce ya faru ne a lokacin da matashin ke shan barasa a wajen Chasu a Club, Rikicin ya yi sanadiyar mutuwar wani mutum guda Rigimar da ake zargin ta taso ne akan wata budurwa Sak**akon anfani da kwalaba.

Majiyarmu ta Amebohatgist-Yiruba tace matashin Dake tsare dashi dan Gwamna Zulum ne na jihar Borno. Hukumomin Indiya suna tsare da shi yayin da suke binciken yanayin fadan da kuma mutuwar da ya biyo baya.

ubhallah Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, bashi da lafiya tun makon jiya Kuma da alama jikin ya matsa sosai don ko k...
17/07/2024

ubhallah

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum, bashi da lafiya tun makon jiya Kuma da alama jikin ya matsa sosai don ko karatun daya Saba jagoranta bai iya yi ba, Dan Allah a Saka shi a Addua.
Ubangiji Allah ya bashi lafiya

Shuaibu Abdullahi

YANZU-YANZU: Umar Bush Ya Samu Muƙami A Fadar Shugaban Kasa, Tinubu Inda ya zama mai bada shawara kan harkokin nishadi (...
15/07/2024

YANZU-YANZU: Umar Bush Ya Samu Muƙami A Fadar Shugaban Kasa, Tinubu

Inda ya zama mai bada shawara kan harkokin nishadi (SA Entertainment) a ofishin babban mai bawa shugaban ƙasa shawara na musamman, Hon. Muhammad Abba Isa

Wane fata zaku yi masa ?

Jihohin Arewa maso Gabas sun samu Biliyan 252 Kuɗaɗen Shiga na FAAC A Cikin Watanni Biyar na farkon Shekarar 20241 Gombe...
14/07/2024

Jihohin Arewa maso Gabas sun samu Biliyan 252 Kuɗaɗen Shiga na FAAC A Cikin Watanni Biyar na farkon Shekarar 2024

1 Gombe N35.84bn
2 Yobe N39.80bn
3 Bauchi N40.25bn
4 Adamawa N41.82bn
5 Taraba N41.84bn
6 Borno N52.75bn

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sahel TV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sahel TV Hausa:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share