ML Zauma

ML Zauma Always struggle🫡

🌝
03/02/2026

🌝

Me ake nufi da ‘alphanci’? Idan kuma aka kira mutum da 'alpha' a social media me hakan ke nufi?
29/01/2026

Me ake nufi da ‘alphanci’? Idan kuma aka kira mutum da 'alpha' a social media me hakan ke nufi?

29/01/2026

Da Dumi-DumiGwamnatin Kano ta shawarci mataimakin gwamnan jihar da ya yi murabus idan ba zai iya tafiya daya ta siyasa d...
29/01/2026

Da Dumi-Dumi

Gwamnatin Kano ta shawarci mataimakin gwamnan jihar da ya yi murabus idan ba zai iya tafiya daya ta siyasa da gwamna Abba ba

Me zakuce?

Innalillahi wa inna ilaihir raji’un.Abin takaici kuma abin alhini rahotanni na nuni da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kab...
29/01/2026

Innalillahi wa inna ilaihir raji’un.

Abin takaici kuma abin alhini rahotanni na nuni da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, na shirin tsige mataimakinsa Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo.

Wannan mataki na zuwa ne a wani yanayi da ake kallon sa a matsayin fara shimfiɗar rigima da Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.

Gaskiya wannan lamari ya tayar min da hankali ya kuma jefa jama’a cikin tunani da damuwa. Shin wannan shi ne sakamakon amanar da aka dora? Shin wannan ne sakon godiya ga jajircewa da gwagwarmayar da aka sha tare? Allah Ya kyauta, Ya kuma kare Kano da siyasar rikici da rashin godiya.

Cc: uthmern yousup

Da Dumi-DumiGwamnatin Kano ta shawarci mataimakin gwamnan jihar da ya yi murabus idan ba zai iya tafiya daya ta siyasa d...
29/01/2026

Da Dumi-Dumi

Gwamnatin Kano ta shawarci mataimakin gwamnan jihar da ya yi murabus idan ba zai iya tafiya daya ta siyasa da gwamna Abba ba

29/01/2026

Garba kore da kwankwaso

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin ci gaba da gudanar da ayyukan da zasu kare ƴanci da mutuncin al'ummar jiha...
28/01/2026

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sha alwashin ci gaba da gudanar da ayyukan da zasu kare ƴanci da mutuncin al'ummar jihar Kano.

28/01/2026

Hirar kwankwaso da BBC HAUSA

Address

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ML Zauma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share