Youth Strategic Awareness

Youth Strategic Awareness For awareness

11/05/2025

Kayi da gaske wajen neman ilmin adini kafin yiwa maluman adini fitsara da sunan raddi.

Sirin neman biyan bukata wajen Allah
09/05/2025

Sirin neman biyan bukata wajen Allah

09/05/2025
KIMAR MALUMAN ADINI KA ITACE KIMAR KA IDAN KASAN KANKAKA MATSAYINKA NA MUSULMI,Nayi screenshot ne na wanan bidiyon domin...
09/05/2025

KIMAR MALUMAN ADINI KA ITACE KIMAR KA IDAN KASAN KANKAKA MATSAYINKA NA MUSULMI,
Nayi screenshot ne na wanan bidiyon domin bana son yada shi a matsayin da yake gaskiyar magana wanan wulakancin da wasu mutane keyi a social media don neman mabiya ga maluman adini ya wuce gona da iri ya kamata mahukunta su dau matakin gaggawa domin edit hoton mutum kamar malam dahiru bauci yana rawa koda ba malamin adini bane ai ya kamata a girmama shekarun sa da furfurar sa ina al'uma muke so mukai kanmu ne neman duniya yasa muna nema mu manta da kan mu na ga na wasu maluman kafin shi ama duba da shekarun sa da kimar abin da a yake dauke da shi na ilmi abin ya fusatani kwarai komai girman mutum a al'umar mu komai ilmin sa komai girman mukamin sa ko daukaka basa hana wani wulakanta ka indai zai samu abin duniya komai kankantar sa.
ALLAH YA SAWAKE.

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
01/05/2025

Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

09/08/2024

Nace ba kawo yanzu gwamnati ta biyawa yan zanga-zanga bukatun su kuwa?

07/08/2024

Zallan zalunci ne kace wai maluman muslinci basu fada wa al'uma mafita ba bayan ko kafin fitar su zanga-zanga

07/08/2024

Maluman musulinci sun fada mana mafita mun bijire munce zanga-zanga itace mafita to wai har yanzu a samo mafitar bane?

Al'amarin cex nesa na Kara matsowa kusa idan kanayi ka dage idan baka fara ba ga link nan https://t.me/cexio_tap_bot?sta...
04/07/2024

Al'amarin cex nesa na Kara matsowa kusa idan kanayi ka dage idan baka fara ba ga link nan https://t.me/cexio_tap_bot?start=1716246076260069
CEXP tokens farming major upgrade! Two is better than one! Join my squad, and let's double the fun (and earnings 🤑)! CEX.IO Power Tap! 🚀

09/03/2024

Da Mai Hankalin Jahili
Gwara Mahaukacin Mai ilmi

Address

Rinji Dawanau
Kano
7001001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth Strategic Awareness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Youth Strategic Awareness:

Share