IZZAR SO

IZZAR SO Izzar so film series from Bakori TV
https://youtu.be/t_EGN_7hfHU
(1)

Beautiful Actress Aisha Najamu fans             Kannywood
10/12/2025

Beautiful Actress Aisha Najamu
fans Kannywood

Jiya kenan A Garin Abuja Yayin Gabatar da Taron Zuma International film festival a Garin Abuja       of
06/12/2025

Jiya kenan A Garin Abuja Yayin Gabatar da Taron Zuma International film festival a Garin Abuja of

Inna lil Lah wa Inna ilaihi rajiunA madadin ni kaina da Iyalai na da ma dukkan mabiya, Ina mika taaziyya ga dukkan alumm...
29/11/2025

Inna lil Lah wa Inna ilaihi rajiun
A madadin ni kaina da Iyalai na da ma dukkan mabiya, Ina mika taaziyya ga dukkan alumma musanmama iyalan Maulana Khadimul Quran sheikh Dahiru Usman Bauchi. Allah Ya sa aljanna makona
fans

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 5 IS LOADINGProduced by Directed by  fansfans             Kannywood movie
21/11/2025

IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 5 IS LOADING

Produced by


Directed by

fansfans Kannywood movie

MATASHIYA Sabon Shiri Mai Dogon Zango Da Zai Fara Zuwa Muku A Tashar BAKORI TV Nan Bada Dadewaba, Shirine wanda Yazo Muk...
17/11/2025

MATASHIYA Sabon Shiri Mai Dogon Zango Da Zai Fara Zuwa Muku A Tashar BAKORI TV Nan Bada Dadewaba, Shirine wanda Yazo Muku Da Abubuwa Masu Kayatarwa Ku Jiramu

Produced by



Directed bysoja
fans

DAN ATA MOVIES__Onset HAKKIN MACE after DAN GWAMNA series Directed by: Tijjani Ibrahim Majama'ah fans
13/11/2025

DAN ATA MOVIES__Onset HAKKIN MACE after DAN GWAMNA series Directed by: Tijjani Ibrahim Majama'ah
fans

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM👏Addu’arku nada matuqar muhimmanci akan wannan hidima data tunkaro mu!Muna farin cikin gayyata...
13/11/2025

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM👏

Addu’arku nada matuqar muhimmanci akan wannan hidima data tunkaro mu!

Muna farin cikin gayyatar ‘yan uwa da abokan arziqi zuwa wajen daurin auren dan uwanmu muna fatan koda ba’a samu zuwa ba a sanya shi acikin addu’a Allah ya sanya masa alkhairi da albarka acikin wannan sabuwar rayuwa dazai fara🙏

14th✔️
fans

Assalamu alaikum warahmatullah 🌹Yau mun wayi gari cikin ni’imar Allah, cikin sabuwar rana mai cike da fatan alheri.Allah...
10/11/2025

Assalamu alaikum warahmatullah 🌹
Yau mun wayi gari cikin ni’imar Allah, cikin sabuwar rana mai cike da fatan alheri.
Allah Ya sanya safiyar nan ta zama ta farin ciki, lafiya, da nasara a gare mu.
Ya tsare mu daga dukkan sharrin da ke boye da wanda ake gani.
Ya sa mu kasance cikin waɗanda za su yi farin ciki da wannan rana har ƙarshe. 🤲

Ku tashi da niyyar alheri, ku farka da zuciya mai godiya.
Rayuwa kyauta ce daga Allah — mu yi amfani da ita wajen yin nagarta. 💫 fans

MATASHIYA Still on Post production fans
09/11/2025

MATASHIYA Still on Post production
fans

07/11/2025

Big shout out to my new rising fans! Sani Abdullahi

Assalamu alaikum warahamatullahi wa barkatuhu 🙏❤️😍 Barkan mu da safiya fatan kowa da kowa Yana lafiya Allah yasa haka am...
07/11/2025

Assalamu alaikum warahamatullahi wa barkatuhu 🙏❤️😍

Barkan mu da safiya fatan kowa da kowa Yana lafiya Allah yasa haka ameen summa ameen 🙏🙏

Alhamdulillah mun sake ganin wannan rana mai albarka Juma,ah rana da Allah Ya yi ta musamman ga al,umma ta Manzon Allah ﷺ ❤️🌷🥰

rayuwa tana da sauri kuma lokaci yana tafiya kamar iska 💨💨

Mu yi ƙoƙari mu gyara abin da ke tsakaninmu da Allah da abin da ke tsakaninmu da mutane 🌷🙏

🕋 Manzon Allah ﷺ yace:

Mafi alherin rana ita ce ranar Juma,ah cikinta ne aka halicci Adam, a cikinta aka karɓi ruhinsa, kuma a cikinta ne Tashin Kiyama zai faru☝️🤝
(Muslim)

Saboda haka yau mu yawaita yin🙏

Istighfari 🌷

Karatun Suratul Kahf 🌷

Salatin Annabi ﷺ yafi komai lada yau 💞❤️🥰

Addu,a cikin lokaci mai albarka kafin magrib 🙏

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura kuranmu, Ya cika rayuwarmu da nutsuwa da albarka 💞❤️🙏
🤲 Ameen summa ameen🤲

Juma’ah Mubarak 🌸

Address

Kano

Telephone

+2348139047530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IZZAR SO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to IZZAR SO:

Share