Hajj Chronicles

Hajj Chronicles Hajj Chronicles – Kafar yada Sahihan Labarai Kan Ayyukan Hajji da Umrah, daga shiri har dawowa 🕋 Hajj Chronicles: Sahihan labarai da bayanai kan Haji da Umrah.

Muna kawo sabbin labarai, shawarwari, da shirye-shiryen Hajji na kowaccce shekara ga Alhazai da masu sha’awar addini.

Kano Pilgrims Board Commends Emir of Karaye for Outstanding Contribution to 2026 Hajj Operations
11/07/2026

Kano Pilgrims Board Commends Emir of Karaye for Outstanding Contribution to 2026 Hajj Operations

The Director General of the Kano State Pilgrims Welfare Board, Alhaji Abubakar Ibrahim Matawalle, alongside the Chairman of the Board of Di

Borno Hajj Commission Begins 2027 Hajj Deposit Collection July 13
11/07/2026

Borno Hajj Commission Begins 2027 Hajj Deposit Collection July 13

The Borno State Hajj Commission has announced that the collection of the initial deposit for the 2027 Hajj exercise (1448AH) will commence on

Shugaban ƙasar Gambiya, Adama Barrow, tare da mai ɗakinsa, Madam Sarjo Mballow Barrow, da tawagarsa, sun samu ɗaukakar y...
11/07/2026

Shugaban ƙasar Gambiya, Adama Barrow, tare da mai ɗakinsa, Madam Sarjo Mballow Barrow, da tawagarsa, sun samu ɗaukakar yin Sallar Juma'a a Rawdah ta Annabi Muhammad (SAW) a birnin Madina da ke Masarautar Saudiyya, yayin da suke gudanar da ibadar Umrah.

Haka kuma, sun ziyarci kabarin Annabi Muhammad (SAW) da na sahabbansa biyu, Sayyidina Abu Bakr As-Siddiq da Sayyidina Umar bn Al-Khattab (RA).

Daga bisani da yammacin ranar, Shugaba Barrow da tawagarsa sun gudanar da Sallar La'asar a Masallacin Quba, wanda shi ne masallaci na farko da Annabi Muhammad (SAW) ya gina a bayan hijirarsa zuwa Madina. Bayan haka, sun kai ziyara zuwa Dutsen Uhud, inda aka yi shahararriyar Yaƙin Uhud.

A gobe, tawagar shugaban ƙasar za ta wuce zuwa birnin Makkah domin ci gaba da gudanar da sauran ibadun Umrah a Birni Mai Tsarki.

11/07/2026

🎥 Kalli cikakken jawabin Mai Kamfanin Samar da Abinci da Masaukin Alhazai a Makkah, Da'am Almuwaseem (Na'ima Idris Kitchen), Sheikh Nuhu Idris Fallata.

Ya yi bayani kan yadda aka gudanar da hidimomin ciyarwa da kula da masaukin Alhazan Najeriya, tare da bayyana shirye-shiryen inganta ayyuka a gaba.
▶️ Kalli bidiyon, sannan ku yi like, share da comment.

Allah ya karawa rayuwar albarka ya Sheikh Professor Bashir Aliyu Umar, OON Facebook for Creators
11/07/2026

Allah ya karawa rayuwar albarka ya Sheikh Professor Bashir Aliyu Umar, OON

Facebook for Creators

Hajj 2027: Saudi Arabia Will Not Wait—Why Every Intending Pilgrim Must Act Early - By Abubakar Adam Funtua
10/07/2026

Hajj 2027: Saudi Arabia Will Not Wait—Why Every Intending Pilgrim Must Act Early - By Abubakar Adam Funtua

By Abubakar Adam Funtua For years, many intending pilgrims have become accustomed to last-minute Hajj registrations, late payments and hur

10/07/2026

Maniyyata Hajin 2027 ku gaggauta biya kafin kurewar lokaci

Kungiyar North East Youth Ambassadors Ta Karrama Sakataren Hukumar Alhazan Bauchi da Lambar YaboƘungiyar Jakadun Matasan...
09/07/2026

Kungiyar North East Youth Ambassadors Ta Karrama Sakataren Hukumar Alhazan Bauchi da Lambar Yabo

Ƙungiyar Jakadun Matasan Arewa maso Gabas, reshen Jihar Bauchi, ta karrama Babban Sakataren Hukumar Jin Daɗin Alhazan Musulmi ta Jihar Bauchi, Dr. Imam Abdurrahman Ibrahim Idris, Dujuman Bauchi, da Lambar Yabo (Award of Excellence) bisa kyakkyawan jagoranci da kuma gudunmawar da yake bayarwa wajen bunƙasa harkokin gudanar da aikin Hajji a jihar.

A cewar Jami'in yada labarai na Hukumar, Mohd Nasir Bala, Alan gabatar masa da lambar yabon ne yayin wata ziyarar girmamawa da mambobin ƙungiyar s**a kai masa a ofishinsa da ke Bauchi.
Ƙungiyar ta yabawa Dr. Abdurrahman bisa sadaukarwa da jajircewarsa wajen hidimtawa al'umma, musamman ƙoƙarin da yake yi na inganta tsarin gudanar da aikin Hajji da tabbatar da kyakkyawan hidima ga maniyyatan jihar.

Haka kuma, sun yi masa addu'ar Allah Ya ci gaba da ba shi hikima, lafiya, kariya da nasara wajen gudanar da ayyukansa.
Da yake jawabi bayan karɓar lambar yabon, Dr. Imam Abdurrahman Ibrahim Idris ya gode wa ƙungiyar bisa wannan girmamawa, yana mai cewa wannan karramawa za ta ƙara masa ƙwarin gwiwar ci gaba da yi wa al'umma hidima cikin gaskiya da riƙon amana.

Ya kuma sake jaddada aniyarsa ta ci gaba da tallafa wa matasa da shirye-shiryen da za su amfani rayuwarsu, tare da tabbatar musu cewa ƙofofin Hukumar Jin Daɗin Alhazan Musulmi ta Jihar Bauchi a buɗe suke domin haɗin gwiwar da za ta inganta ci gaban matasan jihar.

North East Youth Ambassadors Honour Bauchi Pilgrims Board ES with Award of Excellence
09/07/2026

North East Youth Ambassadors Honour Bauchi Pilgrims Board ES with Award of Excellence

The Executive Secretary of the Bauchi State Muslim Pilgrims Welfare Board, Dr. Imam Abdurrahman Ibrahim Idris, Dujuman Bauchi, has been hon

Jigawa Pilgrims Board Refunds ₦3.4 Billion Hajj Loan to State Government
09/07/2026

Jigawa Pilgrims Board Refunds ₦3.4 Billion Hajj Loan to State Government

The Jigawa State Pilgrims Welfare Board has refunded the sum of ₦3.4 billion to the Jigawa State Government, representing the full loan ear

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hajj Chronicles posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share