25/09/2025
https://www.facebook.com/share/p/17DrfUGGrf/
"Muna godiya da tallafawa Mata 300 da Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum yayi a kananen hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure da kuma biyawa masu karatun digiri na biyu dana uku kudin karatu domin tallafa musu.
Hon. Auwal Isah Durba