22/09/2024
Kasancwar Hamster Sunyi Rowar Token Nasu
Duk da Kuwa cewa daman yawanci fa an san hakan zata iya faruwa,
Acikin wanda aka bakan ma seda aka cire wani kaso 15% Aka Kulle shi se gaba za'a baka,
Ragowar 85% din ne za'a tura maka zuwa Exchange,
So Duba da hakan Zamu iya Cewa Sun qara Matse Abinda zaiyi Circulation A kasuwa ranar Listing,
Yanzu Qoqarin Daya Rage suyiwa Mutane Shine,
Su saka masa FDV Babba, wandq zai haura $1B at least Kenan,
Idan kuma iya $1B s**a saka masan To Zai Fito a Farashin 0.0115 ne,
Wanda idan kuka lissafa Tarin Mutane dayawa ba wani Abun Kirki xasu samu a hakan Ba,
So Samu Ace yakai kamar $0.1 ta yadda Mai guda 1000 zai samu $100
To Amma da kamar wuya fa don at least ana Buqatar $10Billon As FDV domin faruwar hakan which can be hardly
Sunyi Qoqarin Duniya shine su saka masa FDV na farko wato $1Billion
So Amma dai Anyway kawai a zuba musu ido agani yadda zata kaya din
Ayi Addu'a,
We Hope Better Always 🫶
And then Always Remember My Words🧏 Adjusting your Expectations is Always much better
GM Hustlers 🤝