26/10/2025
Salam Malama barka da dare suna na Zainab Kabir, ina cikin wani mummunan yanayi sha'awa ta dameni na rasa inda zan sa kaina, saboda na shafe sati 3 ina shan magungunan mata, naga bikina ya matso ranar Asabar mai zuwa za'a ɗaura auren amma kwatsam aka fasa yanzu saurayin ya turo an karɓar masa kayansa.
Gashi yanzu ko bacci bana iya yi dana kwanta sai inji kamar nayi fitsarin kwance ina tashi sai inga na jiƙe sharkaf da maniy ga ciwon mara yana damu na, ni yanzu ji nake kamar inci kaina dama asamu wani yazo ya aure ni ko babu lefe da sadaki na yafe komai nide a samu arufaman asiri kawai kar in kauche hanya don gaskiya idan na wuce watannan a haka akwai matsala, don Allah ki bani shawara
In ji Zainab, kamar yadda ta bayyana min a Bidiyon data turo min, na ɗora muku shi a site ɗina.
Ku latsa wannan link don kallon Bidiyon a apahausa.com.ng