Al-Furqan Online TV

Al-Furqan Online TV An buɗe shafin Al-Furqan Online TV ne ranar 28 Oktoba 2024 domin yaɗa karatuttuka, nasihohi, da faɗakarwa na malaman Musulunci

11/02/2025
10/02/2025

LABARI MAI CIKE DA DARASI 😔🥲

Musamman ga mata 🧏🧑‍🍼

09/02/2025

BANKWANAN MALAM ALBANI A MIMBARIN IZALA

Allah ya gafarta ma malam da sauran Musulmi baki daya 🤲

09/02/2025

Nasiha mai matukar muhimmanci ga ya'ya mata

Professor Isa Ali Pantami Hafizahullah 🤲

09/02/2025

WATA SALATI WAI TAFI ALQUR'ANI SAU 6K

Sheikh Muhammad Bello AL-ADAMAWY Rahimahullah 🤲

07/02/2025

ABUN A YABA NE

Hukuncin da ƴan'uwan Yahaya Yau ƙura sukai yayi daidai

Malam Ibrahim Aliyu Kaduna

07/02/2025

TSOKACI AKAN TARON SUNA

Sheikh Albani Zaria Rh 🤲

07/02/2025

SHIGOWAR SHI'A NIGERIA 🇳🇬

Sheikh Albani Zaria Rh

06/02/2025

Hukuncin WAKA a musulunci

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Rahimahullah

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭😭😭🤲Allaah yayiwa SHEIKH ISHAQ YUNUS AL'MADANY Rasuwa Babban Limamin Masallacin Mata...
06/02/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN 😭😭😭🤲

Allaah yayiwa SHEIKH ISHAQ YUNUS AL'MADANY Rasuwa
Babban Limamin Masallacin Matazu Road dake Sabon Garin Tudun wada KADUNA

Allaah sarki Malam yayi fama da jinya Ashe ba na tashi bane Muna Mika Sakon Ta'aziyyah ga iyalai da Daluban Malam da Hukumar HIZBAH ta jihar Kaduna baki Daya

Za'a sanar da lokacin Janaza in sha Allaah.

Allaah kasa jinyar da yayi ta zame Masa kaffara ka Gafartawa MALAM shi da iyayenmu baki Daya.

Usman Maude Matsirga

Shi Mal. Albani Zaria (رحمه الله) a wajena malami ne kuma uba. Mutum ne mai zurfin hangen nesa. Ga shi da son alheri. Ga...
05/02/2025

Shi Mal. Albani Zaria (رحمه الله) a wajena malami ne kuma uba. Mutum ne mai zurfin hangen nesa. Ga shi da son alheri. Ga tarin karatu na ɗar-ma-sa'a. Ba shi da manufa sai ƴaɗa sunnar Manzon Allah (SAW)
Mutum ne mai kwarjini sosai. In ba ka san shi kai tsaye ba, zai yi wuya ka fahimce shi da wuri. Musamman in ka fara gamuwa da magautansa.
Amma in ka sa san shi kai tsaye, to ka san irin sauƙin mu'amalarsa da falsafarsa game da rayuwa da tawali'unsa da kuma tarin manufofi na nesa kamar bature.
Mal. Albani zai koya ma karatu, ya ba ka kudi ya ba ka shawara akan ilimi da kasuwanci da noma da aure da sauransu.
Ba shakka in dai ka zauna da Mal Albani Zaria to kuwa za ka koyi abubuwa da yawa a rayuwa da addini.
Ga shi dai babban malami, amma ba ya raina tunanin ɗan ƙaramin ɗalibi. Yana son a saki jiki a tattauna mas'ala, in kuma ya gane cewa ra'ayin waninsa ne daidai sai ya karɓa hannu bibbiyu. Sannan kuma in an gan ku tare sai ya ce wa mutane kai abokin sa ne.
Allah Ubangiji ya ji ƙan Mal. Albani, Allah ya sa mutuwa hutu ce. Allah ya ɗaukaka darajar sa.

Dr. Kabir Abubakar (Asgar) Hafizahullah

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Furqan Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category