Abu Aslam

Abu Aslam This page is all about funny contents, reviews, comments, life hacks and random vibes. nishaɗi mukazo amma wasu marasa ganewa suna zagi AN SHIGE SU 🙆‍♂️😁
(2)

04/04/2025

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un 😭
Allah yaji ƙan Dr Idris dutsen tanshi yasa mutuwa hutu ceh a gareshi 😢

03/04/2025

Barka da dare, kwana biyu kun jini shiru koh? 🤩 Dafatan dai ba'a shige su bah 😁

01/04/2025

Ya Allah kar ka bari wani bawanka ya samu damar cutar damu ko wulakanta mu a rayuwa.

30/03/2025

Eid Mubarak
Taƙabbalallahu minna wa minkum
🥰🥰🥰

30/03/2025

Happy Sallah to all Muslim ummah

29/03/2025

Bayan sanarwar ganin wata da azumi, a fada mana amfanin sarkin musulmi a Nigeria 😔🥹

29/03/2025

Kowani rainin wayo da wulaƙanci akan dan Arewa yake ƙarewa, sbd sun san bama iya yin komai sai surutu 😔

29/03/2025

Har yau na kasa gane dalilin dayasa 'Yan Arewar mu suke tsoron a raba Ƙasar nan 😡

27/03/2025

Kayan Sallah na mata neh da yara, Amma Legends Wanke-A-Saka sukeyi 😎

26/03/2025

Wani mutumi yana sadakan kunu a gidan shi, amma baxaka fita bah sai ka siya sugar a gun matashi 🤣🤣🤣

Address

Kano
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Aslam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category