04/10/2025
*Azare Hudubar Juma'a*
*HUDUBAR JUMA'A 1447/2025*
Tare DA :---Sheikh Umar Baba Hanafari
*Mai Taken:--- Qur'ani Ya Koyar Mana Tsantsar Koyi A Manzon Allah SAW*
https://sautulhikma.com/file/6002
*Wuri*: Masallacin Juma'a Na Makarantar Badala Academy
*Rana*: 11/04/1447AH (03/10/2025)
Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇
https://youtube.com/?si=3k-3ZiVhYYqO15l0
Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.
Kasance Da sautulhikma.com Domin Samun Karatuttukan Maluman Sunna a Saukake.
Qur'ani Ya Koyar Mana Tsantsar Koyi A Manzon Allah SAW - Huduba