Kayan failah

Kayan failah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kayan failah, Digital creator, Kano.

DAN FAILAH CAP COMPANY +2349040417579WHATSAPP OR CALL ADD NIGERIA KANO
05/03/2025

DAN FAILAH CAP COMPANY
+2349040417579
WHATSAPP OR CALL
ADD NIGERIA KANO

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:-1. Ka Tuna Cewa ...
22/02/2025

DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWAI:-

1. Ka Tuna Cewa Jarrabawa Ce Daga Ubangininka, Wanda Yafi Kowa Sonka Da Ƙaunarka.

2. Ka Tuna Cewa Ubangijinka Yayi Maka Haka Ne Don Ya Kankare Maka Zunubanka, Ko Kuma Ya Ɗaukaka Maka Darajarka.

3. Ka Tuna Cewa An Jarrabi Annabawa Da Manzanni Da Salihan Bayin Allah Waɗanda S**a Zo Kafin Ka.

4. Ka Tuna Cewa Tun Kana Cikin Mahaifiyarka Kafin Ta Haifeka An Riga An Rubuta Maka Duk Abinda Zaka Samu A Duniya, Da Kuma Dukkan Abinda Zai Sameka. Mai Daɗi Ko Kishiyarsa.

5. Ka Tuna Cewar Rungumar Ƙaddara Kowacce Iri, Yana Daga Cikin Ginshikan Imaninka. Gwargwadon Yadda Kake Rungumar Ƙaddara, Gwargwadon Haka Imaninka Yake.

6. Ka Tuna Cewar Kowanne Tsanani Yana Tare Da Sauƙi Guda Biyu. (Ga Lada, Ga Kuma Yayewar Tsananin).

7. Ka Tuna Cewar Ubangiji Shine Arhamur Rahimeen (MAFI TAUSAYIN MASU TAUSAYI) Kuma Yafi Komai Kusa Dakai, Kuma Yafi Kowa Tausayinka. Kuma zai Amsa Dukkan Roƙonka.

✍️Dan failah

All available 09040417579 whatsapp or call
19/02/2025

All available
09040417579 whatsapp or call

09040417579WhatsApp or call
14/02/2025

09040417579
WhatsApp or call

12/02/2025

09040417579
Alhamdulillah munayiwa Allah godiya da yayimu Yan darikar Shehu ahmadu tijjani alhamdulillah Hakan ya ishemu alfahari wallahi
Gamai bukata yayi magana
09040417579 Whatsapp or call

17/01/2025

Alhamdulillah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kayan failah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share