Khadija chef

Khadija chef content creator,
advertisers,
chef,
I love my family,
fear god when ever you are

Masu kanana da many a manaya varkanmu da safiya
31/05/2026

Masu kanana da many a manaya varkanmu da safiya

Gari ya waye dukan duhu na yayewa da safiya ake k**a fara
31/05/2026

Gari ya waye dukan duhu na yayewa da safiya ake k**a fara

Barkanmu da asuba dafatan muntashi lafiya Allah ya budemana kofofin rahmarsa
31/05/2026

Barkanmu da asuba dafatan muntashi lafiya Allah ya budemana kofofin rahmarsa

Wannan rayuwa rana zafi inuwa kuna tunda  amarya tazo gidan uwargida ke nan nan da ita hakan yasa ta sakin jikinta da it...
31/05/2026

Wannan rayuwa rana zafi inuwa kuna tunda amarya tazo gidan uwargida ke nan nan da ita hakan yasa ta sakin jikinta da ita har yan uwanta ma sun saba da ita sosai ko ganin amarya tayi cikin damuwa sai ta rarrashe ta taji abunda ya faru ko da mai gidan yayi mata haka idan yadawo a gabanta za ta ce haba me wance tayi haka dai suke rayuwa duk wani sirrinta duk uwargida ta sani bayan an kwana biyu sai uwar gida ta fara canzawa amarya ta rasa dalili idan taganta cikin damuwa ta tambayeta ko ba ta jin dadine sai tace kalau

Rannan dai amarya ta fita unguwa dayake da key a hannunta bata tsa ya kwankwasa kofa ba kawai ta bude tana shiga taji ana shewa da ita da kawayenta ita kuma tana cewa ai duk abunda muka shirya yana tafiya dai dai yanzu ta saki jiki dani kuma duk wani sirrinta na sani kwanaki yanaga duk ta canza nake ta tsokana ina murna ko dai karuwa CE tayi dariya ta fadamin ai nan da nan nasamata wannan maganin ai washe gari c!ki ya bare yauma naji tace asibiti zata kings abincinta can harda kunu Dana hada mata ai daya akace nasa mata to yau kulli hudu na zuba kinga daga wannan zance ya kare gida na 'ya'yanane s**a kwashe da dariya kawai sai amarya ta koma da baya ta dan yi mintuna sannan ta doka sallama tun daga nesa ai nan da nan ta fito tarbarta

Wato abinda zai Baka mamaki shine yanda mutane suke mancewa akwai ranar karshe,mijina  ya auro wata yarinya mai kananun ...
30/05/2026

Wato abinda zai Baka mamaki shine yanda mutane suke mancewa akwai ranar karshe,mijina ya auro wata yarinya mai kananun shekaru duk da ban haifeta ba amma sa'ar kannaina ce.
Yarinya ce mai shuru-shuru ba ruwanta da yawan magana, kuma kana ganin zubinta kaga cikakkiyar mara wayo.

Mijin namu ba wani hamshaƙi ba ne, hasalima malamin makaranta ne. Ba mu sanin gun da kuddinsa ke shiga idan wata ya ƙare aka yi albashi, ko da yake yana shaye-haye.

Fiye da rabin ɗawainiyar 'ya'yana nice ke yi da sana'ar da na ke yi, ita kuma wannan amaryar tana samun taimako daga mahaifiyarta da danginta.

Sai dai na ɗauki tsanar duniya na ɗora kan Hauwa, duk da wahalar tare muke shanta, amma ga duniya idan ina da maƙiyi bai wuce ta ba.

Da Ni da wata ƙawata mun haɗa kai, muka shiga bin gidajen malamai da 'yan bori.

Ita ƙawar tawa ɗan mijinta ta ke so ayi wa ƙurciya ya bar gari ba a cikin hayacinsa ba.

Ni kuma Hauwa na ke so a ɗora wa ¢iwo, ita ba ta mut ba kuma ba ta rayuwa ba.

Dukanmu mun dace da abin da muke nema, ita dai ƙawar tawa cikin dare ɗan mijinta ya tattara kayansa ya bar gida. Ni kuma ina dakon sa'ar da zan samu in aiwatar da ƙudurina.

Cikin sa'a Hauwa ta haihu, a lokacin ita ce haihuwarta ta uku a gidan. Ta haihu lafiya daga baya sai j!ni ya ɓalle mata, sai ta suma. Cikin tahin hankali aka kwasheta sai a$ibiti.

Wannan ce sa'ar da na taka.

Ana ta da mota, na ɗauki maha!farta na ƙulle na kira aminiyar nan tawa na bata na ce ta je ta dafa min kafin su dawo.

Da ƙarfe takwas na dare sai gasu sun dawo, ina murna na tarbe su. Yayarta wacce tana nan lokacin da ta haihu sai ta tambaye Ni.
Ina mahaifa,Na ce ayya ai na binne tun fitarku, ai ba za a bar ta ba.
Ba ta kawo komai a ranta ba bale ta yi tuhuma.
Tuwo na dauko lafiyayye mai zafi da wannan naman na mahaifarta da aka yi miya da shi.
Na ce ga tuwo Hauwa ta shi kici ko kaɗan ne
Baiwar Allah ta tashi zaune ta ci sai da ta ƙoshi.

Ni kuma na koma cikin ɗakina cikin murna da jiran fitowar sak**ako.
Bayan suna da kwana biyu Hauwa ta fara rasin lafiya, cicinta ne ke kumbura numfahinta sai ya dinga yin sama k**ar za ta shiɗe.

Hauwa tun ana jiyarta a ɗakinta har aka kwasheta aka kaita gidan gun iyayenta.

In takaice miki, cikin abin da bai fi wata biyu ba ta fita daga hayyacinta, kuma an rasa gano cutar ta, asibiti ba kalar hoton ba a yi ba domin aga abin da ke cikin cikinta abin ya faskara.

An sha fasa kukan mutuwarta daga baya kuma sai a gane ba ta mutu ba. Jaririyar sai aka fitar da ita daga nono tun watanninta uku da haihuwa.

Lafiya ta ƙiya mata, kullum cikin ¢iwo take dare da rana.

Wata rana na je dubiya ba don yi mata sann ba sai don ganin halin da take ciki, kafin in shiga ina jin muryarta tana roƙon Allah akan zaɓin abin da yafi alheri gare tana mutwa ko rayuwa.

Murmushi na yi , a raina na ce mutwa kam ba yanzu ba, sai kin gama jin raɗaɗin abin da na ke ji na zama da ke.

Wasa wasa sai da Hauwa ta share shekaru biyu tana wannan j!nya, gaba ɗaya k**anni ta sun canja, idan ka ganta zaka ɗauka qawa ce aka fitar a cikin rame.

Sai dai a$!rina ya tuno daga bakin ƙawata, bayan mun samu wata rashin jituwa akan 'ya'ya

Ni ce na fara bayyanar da abin da bakina bai so furtawa ba nace

"Haka kika ɗauki stanar duniya kika ɗorawa ɗan marayan Allah wanda ba ki ma zauna da mahaifiyarsa ba, amma sai da kika kora shi ya bar gari ya shiga uwa duniya. Yana son ya dawo garinnan amma ba hali.

Cikin shewa ta ce " Alhamdulillahi tun da ni na bar shi da ransa da lafiyarsa, garin me da ban son in gan shi a ciki shi ne na masa kurciya ya bari. Ke Hauwa kika ɗora wa ¢iwo tsawon shekaru biyu tana cikin Zilla. Da hannunki kika bata namn maha!far ta ci a miya.

Gaba ɗaya waɗanda ke gun suna ba da haƙuri s**a ɗauki kalmar shahada tare da stiine mana albarka.

Ita dai mijinta a take ya sake ta, sakin ba je ki dawo. Ni kuma mijin nawa bai ce min komai ba ya zura min ido yana kallona.

Gidansu Hauwa ya je ya faɗa musu wannan abin da na aikata ga 'yarsu, yace kuma yana son su goya masa baya ayi Shari'a dani akan wannan xaluncin da na aikata.

Buɗar bakin mahaifiyarta da ita kanta Hauwar, s**a ce A'a ba za ayi hakan ba, na ke sun barni da Allah. Shi ne zai yi wannan shari'ar.

Daga wannan ba su sake cewa komai ba, Hauwa ta ci gaba da bautar da ta ke yi na ¢iwo.

Bayan wata ɗaya da wannan tonon a$iri Ranar wata juma'a kafin a je masallaci HAUWA ta ce ga garinku.

A lokacin na shiga ru du da tashin han kali, saboda kullum ina son in je gidan su in nemi gafararta amma ban samu damar yin hakan ba, ina zaune sai mutwarta na ji k**ar daga sama.

Yanzu Hauwa shekarar ta ɗaya da rasuwa amma kullum sai na yi mafarkin ƙasa ta ka mani ta mase har ban iya motsi.

Yanzu haka ba na son in kwanta bacci, saboda ba na yinsa cikin jindaɗi. Na rame akan wannan rashin samun isasshen bacci.

Yanzu haka idan ina tafiya maganganu na ke akan hanya waɗannan ban san mak**arsu ba.

Nasan alhakin Hauwa ne ke bibiyata, wanda ba makawa sai mun gurfana a gaban Allah akan wannan xaluncin da na aikata mata.

Na sha zuwa gun mahaifiyarta da 'yan uwanta domin neman gafara, sai su ce su ban yi musu laifi ba, in je in nemi Hauwa ita ce na ma laifi.

Yanzu ya zan yi da alhakin wannan baiwar Allah da ke bibiyata, wanda na san ban ga komai ba

Yau Saura kwana 1 a kammala weekly challenge
30/05/2026

Yau Saura kwana 1 a kammala weekly challenge

Duk yanda akayi tuwon dorawa s**ayi da sallah
30/05/2026

Duk yanda akayi tuwon dorawa s**ayi da sallah

Jamaa dai sune alkalai wayafi kauna
29/05/2026

Jamaa dai sune alkalai wayafi kauna

Jaruman kannywood kenan a lokacin biking sallah
29/05/2026

Jaruman kannywood kenan a lokacin biking sallah

Ina yan first sallah agidan habibi ya akaji da gyarana Hanj!
28/05/2026

Ina yan first sallah agidan habibi ya akaji da gyarana Hanj!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadija chef posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share