Ambato Foundation Mashi L.g Chapter

Ambato Foundation Mashi L.g Chapter ANNABIN DAIIIIIIIIIIIII Mashi Area council, katsina stete

24/02/2022

Aslm masoyan masoyina Gatana mafakata Alfaharina Annabi Muhammad saw

28/05/2020

DA'IRAR SOYAYYA

WATAN BIDI'AH YA TSAYAA yau sassaukar tambaya ce nake dauke da ita zuwa ga 'yan kungiya masu da'awar "SUNNAH SAK, BIDI'A...
07/05/2019

WATAN BIDI'AH YA TSAYA

A yau sassaukar tambaya ce nake dauke da ita zuwa ga 'yan kungiya masu da'awar "SUNNAH SAK, BIDI'A SAM!" domin mu fahimci shin da gaske ne basa aikata bidi'a? Kuma su 'yan wuta ne ko 'yan Aljannah, tunda DUKKAN bidi'a tana wuta!!!

Tambayar ita ce kamar haka:

ANNABI (SAW) YA YI TAFSIRI DA WA'AZIN KARANTAR DA QUR'ANI A WATAN RAMADAN?

NA SAN ZASU CE "EH",

TO YAYA YAYI?

SHI KADAI YAYI KO KUWA TARE DA WANI "ALARAMMA" YANA JA MASA BAQI SHI KUMA YANA YIN SHARHI?

WANE NE ALLARAMMANSA (MAI JA MASA BAQI) ?

SHIN YIN TAFSIR KO WA'AZI TARE DA MAI JAN BAQI, SUNNAH NE KO BIDI'AH NE?

IDAN SUNNAH NE, TA YAYA?

IN KUMA BIDI'AH NE, TO YAYA AKA YI "AHLUSSUNNAH" MASU TAKEN "SUNNAH SAK, BIDI'AH SAM" SUKE AIKATAWA?

Zan shiga kungiya matukar amsa ta fita !!!

SARKIN YAKIN AMBATO

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA UKU (3)Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fa...
07/05/2019

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA UKU (3)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Inna Anzalnahu 1,
Qulya 4.
Bayan an idar YA RAHIMU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

SARKIN YAKIN AMBATO

06/05/2019

Due to the scarcity of knowledge of the path in this time, you will find that many of the people of knowledge, even some of the would be Sufis, and other people of piety, denying [the Muhammadan path] its existence. And they don’t recognize it as something real at all. But the affair belongs entirely to Allah. And there is no might nor power except in Allah.

It is from this point of view, of the general ignorance of knowledge of the path in this time, that the matter of our Muhammadan path weight heavy in the hearts of many people. In fact, they say that it has no Shaykh or Imam. The result is that only those for whom Divine concern has been previously decreed are guided to it.

Sidi Shaykh al-‘Arabi bin Sa’ih (may Allah be pleased with him)

06/05/2019

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA BIYU (2)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Inna Aadaina 5.
Bayan an idar YA QAYYUMU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

Address

Goron Dutse Behind Nababa Badamasi House
Kano
+23+

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambato Foundation Mashi L.g Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share