Harshenka Alkalinka

Harshenka Alkalinka CIKI DA GASKIYA TSINI BAI HUDASHI,
*Wa'azantarwa,
¤Nishadantarwa,
¤Fadakarwa,
¤Wasa kwakwalwa,
¤Shawarwari,

ka ji munafukai
01/11/2025

ka ji munafukai

30/10/2025

ME WUSHIRYA NA MAGANA

30/10/2025

Facebook Sunata Sace
Followers din Mutane je ka duba Naka
😩😿

26/10/2025
Bakomai muna mun dana
26/10/2025

Bakomai muna mun dana

📸 - LAMINE YAMAL NA CE WA WANI YA SHIGO TUNNEL DON SUYI FADA!
26/10/2025

📸 - LAMINE YAMAL NA CE WA WANI YA SHIGO TUNNEL DON SUYI FADA!

Kowa da nasa lokacin
26/10/2025

Kowa da nasa lokacin

26/10/2025

Abin bai mana dadi ba amma bakomai haka wasan yake

26/10/2025

⬜ Dame kake tina tsohuwar matarka ?

26/10/2025

⬜ Dame k**e tina tsohon mijinki ?

SAKAMAKON MUSABAQA          JIHAR  KANO           {2025/1447}***********************_*IZU (2) MAZA*_1 Khalil Ahmad =Kura...
13/10/2025

SAKAMAKON MUSABAQA
JIHAR KANO
{2025/1447}
***********************
_*IZU (2) MAZA*_
1 Khalil Ahmad =Kura (98.9)
2 Abdurrahim Sani =Kura (98.3)
3 Ibrahim Amin =Ƙiru (98.1)
4 Umar Adamu =Shanono (98)
5 Umar Yarima =Warawa (97.6)

*_IZU (2) MATA_*
1 Khadija Idris =Kura (99.4)
2 Hajara Ishaq =Shanono (98.6)
3 Aisha Garba =Ƙiru (98.5)
4 Aisha Abubakar =Wudil (98.4)
5 Ummusalama Sani =Kibiya (98.1)

*_IZU (10) TANGEEMI_* MAZA
1 Isa Bature =Nassarawa (97.4)
2 Faisal Salis =Kibiya (96.2)
3 Abdurrahman Abubakar =Bunkure (94.7)
4 Usama Ahmad =Warawa (87.6)
5 Kabiru Aminu Kabir =Tarauni (86.9)

*_IZU (10) TANGEEMI MATA_*
1 Bilkis Ibrahim =Karaye (92.9)
2 Fatima Yahya Abdullahi =Nassarawa (92.7)
3 Aisha Muhammad Abubakar =Garun malam (92.4)
4 Khadija Jaafar =Ajingi (91.2)
5 Nabila Sani Alhassan =Tofa (90.8)

*_IZU (30) MAZA_*
1 Sadik Ahmad Usman =Nassarawa (99.2)
2 Ahmad Muhammad =Municipal (98)
3 Husaini Mustafa =Warawa (97.9)
4 Muawiyya Mustafa =Kura (97.6)
5 Abid Alkasim =Ungogo (97.2)

*_IZU (30) MATA_*
1 Sadiya Abubakar =Ƙiru (98.7)
2 Amina Muhammad =Tudun wada (98)
3 Aisha Murtala =Bichi (97.9)
4 Amira Saad Zakariyya =Nassarawa (97.6)
5 Aisha Kabir =Danbatta (97.4)

*_IZU (60) TAJWEED MAZA_*
1 Umar Tasi'u =Tarauni (99.4)
2 Mustafa Hamza =Kumbotso (98.6)
3 Zabruqan Alkasim =Bebeji (98.5)
4 Ahmad Shuaib =Gwale (98.4)
5 Umar Saad =Dala (98.3)

*_IZU (60) TAJWEED MATA_*
1 Aisha Yusuf Yahaya =Nassarawa (98.1)
2 Hidaya Muhammad =Kumbotso (97.8)
3 Zainab Tukur Muhammad =Ungogo (97.6)
4 Zainab Hassan =Gwale (96.8)
5 Zainab Muhammad =Tudun wada (96)

*_IZU (60) TAFSEER MAZA_*
1 Sulaiman Sulaiman =Kumbotso (94.6)
2 Saminu Aliyu =Dala (92)
3 Mubarak Muhammad Abubakar =Tarauni (91.3)
4 Husaini Isa =Gwale (90.1)
5 Abdussad Abdurrauf =Bunkure (89.5)

*_IZU (60) TAFSEER MATA_*
1 Hafsat Yakubu Idris =Kura (92.5)
2 Shafaatu Abdullahi =Kumbotso (88.9)
3 Maryam Abdullahi =Kumbotso (88.7)
4 Hassan Muhammad =Ungogo (86)
5 Zulaihat Muhammad =Nassarawa (83.6)

*_IZU (60) QIRA'AT MATA_*
1 Hafsat Muhammad Sada =Nassarawa (93.2)
2 Ruqayya mika'il =Fagge (90.7)
3 Aisha Aminu =Municipal (89.1)
4 Ala'i Muhammad Auwal =Tarauni (86.1)
5 Fatima Muhammad =Municipal (85.5)

*_IZU (60) QIRA'AT MATA_*
1 Faruq Kabir Yaqub =Tarauni (99.1)
2 Abdurrahim Rislan =Fagge (97.5)
3 Yusuf Ishaq =Tarauni (96.8)
4 Muhammad Sabo Usman =Nassarawa (95.9)
5 Abdullahi Adamu Muhammad =Tudun wada (95.5)

Alhamd lillah Allah ya yi mana Muwafaqa
✍🏻✍🏻✍🏻
*_PRO, Kano Musabaqa participants (KAMPA)._*

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harshenka Alkalinka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share