KARYA DA TA ADO

KARYA DA TA ADO KYAKKYAWAR GWAMNATI TANA HAIFAR DA KYAKKYAWAR AL'UMMA. CIKI DA GASKIYA TSINI BAI HUDASHI,
*Wa'azantarwa
¤Fadakarwa,

05/04/2026

"A baki 20 Million Naira, ko a bawa Mijinki 100 Million Naira?"

Zamani sauyawa yake, abubuwa da dama da suke faruwa a baya sai kaji sun zama tarihi a halin yanzu, daga cikin abubuwan d...
03/04/2026

Zamani sauyawa yake, abubuwa da dama da suke faruwa a baya sai kaji sun zama tarihi a halin yanzu, daga cikin abubuwan da s**a zama tarihi a yanzu akwai kwartanci, yanzu babu kwarto babu labarin su,

Shekarun baya lokacin muna yara, kusan kullum sai munji labarin an k**a kwarto a wani wurin, ko kaji an haura gidajen da suke da yan mata da zummar yin kwartanci, amman a halin yanzu wannan muguwar halayya ta zama tarihi, an daina yi kwata kwata, ko me yasa aka daina? Shiryuwa kwaratan s**a yi? ko kuma abinda suke nema ne s**a sameshi yanzu a ɓagas???

Naje Zaria nayi kwanaki, amman har na dawo banji labarin an k**a kwarto ko ɗaya ba! Zaria fa! Wadda a yanda muka samu labari babu garin da ake haurawa gidaje k**ar sa! 😂🏃

02/04/2026

"Kin taba rabuwa da saurayi? Kuma haryanxu kina son shi? 🥹❤️‍🩹"

02/04/2026

Muyi Wani Wasa
Idan chajin wayarku yazo iri daya to idan namiji ne a kulla abota, idan macece soyayya.
Mine; 77%

Jami'an Civil Defence a jahar Yobe sun k**a wani matashi mai suna Kamaluddin Abbas da ke shigar mata yana ziyartar budur...
02/04/2026

Jami'an Civil Defence a jahar Yobe sun k**a wani matashi mai suna Kamaluddin Abbas da ke shigar mata yana ziyartar budurwarsa a gidan iyayen ta

SABON SALO🤔🤔🤔

Kullum idan Kamaluddin yaje gidan budurwarsa, iyayen yarinyar zasu ɗauka abokiyar karatun yarsu ce tazo

Har abinci da ruwan sha ake kawo masa ba tare da sanin cewa shi gardi bane.

YANZU-YANZU: Masha Allah Wasu fusatattun matasa A unguwar Jan Bulo da ke Kano sun yi wa Musa Mai Sana’a dukan tsiya. Miz...
01/04/2026

YANZU-YANZU: Masha Allah Wasu fusatattun matasa A unguwar Jan Bulo da ke Kano sun yi wa Musa Mai Sana’a dukan tsiya. Mizakuce akan hakan 👇

Masha Allah Malam Abba Yayi Free Daka Hannun Yahudawan Arewa Yanzu Haka Yana Kan Hanyar Komawa Gida Wajan Iyayen Sa 🙏🏽🙏🏽...
01/04/2026

Masha Allah Malam Abba Yayi Free Daka Hannun Yahudawan Arewa Yanzu Haka Yana Kan Hanyar Komawa Gida Wajan Iyayen Sa 🙏🏽🙏🏽🙏🏽

Inde kasan wannan matar kaida aljanna saika dage da addua 😭
01/04/2026

Inde kasan wannan matar kaida aljanna saika dage da addua 😭

YANZU-YANZU: Wasu fusatattun matasa a unguwar Jan Bulo da ke Kano sun yi wa Musa Mai Sana’a dukan tsiya.Shin me kuke gan...
01/04/2026

YANZU-YANZU: Wasu fusatattun matasa a unguwar Jan Bulo da ke Kano sun yi wa Musa Mai Sana’a dukan tsiya.

Shin me kuke ganin ya janyo hakan?

Kuzo ku bata shawara pls
24/03/2026

Kuzo ku bata shawara pls

Somewhere in Nigeria 🇳🇬
23/03/2026

Somewhere in Nigeria 🇳🇬

Sarkin wata Jaha a Arewacin Nigeria.Wace Jaha ce?
23/03/2026

Sarkin wata Jaha a Arewacin Nigeria.
Wace Jaha ce?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KARYA DA TA ADO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share