JG Closet and Fabrics

JG Closet and Fabrics Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from JG Closet and Fabrics, Kano.
(2)

Welcome to Kasuwar JikanGidado! 🛒✨ Your go-to shop for quality footwear 👟, sportswear 🏃‍♂️, and essential household items 🏠

Affordable prices and great value – shop with us today! 😊

👇

https://chat.whatsapp.com/G2kAjuGFd85KIWcGvl85cs?mode=ac_t

https://whatsapp.com/channel/0029VbCbsCt1CYoYWAygp41R☝️☝️☝️Ziyarci shagonmu domin ganin kayanda muke sayarwa da farashin...
07/03/2026

https://whatsapp.com/channel/0029VbCbsCt1CYoYWAygp41R

☝️☝️☝️

Ziyarci shagonmu domin ganin kayanda muke sayarwa da farashinsu.

Mun gode

Follow Kasuwar JikanGidado's WhatsApp channel. 🛍 Welcome to Kasuwar JikanGidado!
Your one-stop shop for shoes, sportswear, fashion items, and household essentials.
🔥 Hot deals
💯 Quality products
🚚 Fast response
Follow us and never miss an update!. Join 10 followers for the latest updates.

03/02/2026

Assalamualaikum
My people

*Assalamu Alaikum!* Ƴan uwa da abokan arziƙi. Za ku ga a baya k**ar Ina wasa da kasuwanci na. Kamar Ina jin nauyin talla...
10/12/2025

*Assalamu Alaikum!*

Ƴan uwa da abokan arziƙi. Za ku ga a baya k**ar Ina wasa da kasuwanci na. Kamar Ina jin nauyin tallata haja ta yadda ya k**ata. Amma daga yau, na daina. Na fahimci cewa yin hakan a kasuwanci, asara ce.

A wannan Sabuwar shekarar da zamu shiga ta 2016, da yardar Allah kuma bisa jagorancin Likitan Sana'a Badamasi Aliyu Abdullahi, na ɗauki challenge na musamman.

Target dina shi ne in ninka harkokin kasuwanci na da na ke da ninki 10x zuwa tsakiyar shekarar ta 2026 da yardar Allah.

Ba wai ina neman wannan bane don in yi fariya ba. Ina yi ne domin in ƙalubalanci kai na, in nuna cewa kowa ma zai iya Dogaro Da Kan sa ta hanyar ƙara ƙaimi, ya rike kan sa, ya taimaki ƴan uwansa.

Ina roƙon ku ta ya ni da addu'a. Kuma duk wanda yake son irin kayan da muke sayarwa k**a daga;

👉 Sportswear,
👉 Takalma,
👉 Atamfofin,
👉 Shaddodji da yaduna,
👉 Jallabiyya
👉 Huluna

to fa yanzu kasuwa ta bude! Zan rinƙa kawo mu ku kaya masu inganci da rahusa waɗanda za su burge ku, su ƙayatar da ku kuma su biya mu ku ɓukatunku."

21/11/2025
21/11/2025

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JG Closet and Fabrics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share