Aliyu El-Idrith Shu'aibu

Aliyu El-Idrith Shu'aibu Hakuri Maganin Zaman Duniya

04/06/2025

Malam yace

16/05/2025

KHUƊUBAR JUMA'A DAGA MASALLACIN JIBWIS TUDUN-WADA DANKADAI KANO STATE MAI TAKEN (SAKO NA BIYAR ZUWA GA KOWANNE MUSULMI MARA LAFIYA, YADDA MARA LAFIYA ZE GUDANAR DA IBADA, ALWALA DA TSARKI) TARE DA SHEIKH ABUBAKAR MUHAMMAD TUDUN-WADA, KU KASANCE DA DAN AUTAN MEDIA DOMIN SAMUN KARATUKAN MALAM KAI TSAYE, 18/11/1446AH 16/05/2025AD

09/05/2025

KHUƊUBAR JUMA'A DAGA MASALLACIN JIBWIS TUDUN-WADA DANKADAI KANO STATE MAI TAKEN (SAKO NA HUDU ZUWA GA KOWANNE MUSULMI MARA LAFIYA DA ILLOLIN ZUWA WAJEN BOKAYE) TARE DA SHEIKH ABUBAKAR MUHAMMAD TUDUN-WADA, KU KASANCE DA DAN AUTAN MEDIA DOMIN SAMUN KARATUKAN MALAM KAI TSAYE, 11/11/1446AH 09/05/2025AD

02/05/2025

KHUƊUBAR JUMA'A DAGA MASALLACIN JIBWIS TUDUN-WADA DANKADAI KANO STATE MAI TAKEN (SAKO NA UKU ZUWA GA KOWANNE MUSULMI MARA LAFIYA DA HANYAR DA ZA'ABI DON SAMUN SAUKI) TARE DA SHEIKH ABUBAKAR MUHAMMAD TUDUN-WADA, KU KASANCE DA DAN AUTAN MEDIA DOMIN SAMUN KARATUKAN MALAM KAI TSAYE, 04/11/1446AH 02/05/2025AD

Sponsored PostWanenen Content creator?Shin Content creation sana'a ce abar alfahari?Me kukeson ku sani game da Monitisat...
10/04/2025

Sponsored Post

Wanenen Content creator?

Shin Content creation sana'a ce abar alfahari?

Me kukeson ku sani game da Monitisation da Content creation?

Ku kasance da kwararru daga kamfanin "Content Creator Assist" a channel din su ta whatsapp da kuma shafin su na facebook.
Join channel:
https://whatsapp.com/channel/0029Vb5Mq6OGOj9sFMMPfe2Y

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Allah ya yiwa Dr idris Dutsen tanshi rasuwa, muna Addu'ar Allah yagarta masa.
03/04/2025

INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya yiwa Dr idris Dutsen tanshi rasuwa, muna Addu'ar Allah yagarta masa.

19/07/2024

Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada

05/07/2024

Khuɗubar Juma'a Tare Sheikh Abubakar Muhammad Tudun-Wada

Mai Taken (Yiwa Kai Hisabi a Ƙarshen Shekarar Musulunci)

Address

Kano

Telephone

+2348062237474

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu El-Idrith Shu'aibu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Aliyu El-Idrith Shu'aibu:

Share

Category