
18/06/2025
IRAN ZATA TOSHE MASHIGAR RUWA TA HORMUZ
Tsohon ministan tattalin arziki na kasar Iran Khandouzi ya sanar da cewa tun daga gobe zaa toshe mashigar ruwan har zuwa kwana dari nan gaba don tabbatar da tsaro a kasar Iran...
Mashigar ruwa ta Hormuz na daga cikin hanyoyi mafiya cinkosun jiragen ruwan daukar kaya dake jigilar man fetur da sauran kayayyaki inda kusan kaso 20 na duk man fetur da dangoginsa da ake siyarwa a duniya yana shigewa ne ta tsakiyar ruwan Hormuz...
Iran tace yin haka ya zama dole gareta don tabbatar da cewa kasahen makiya basuyi amfani da hanyar ba wajen kai mata hare hare...
Fars News ne s**a rawaito labarin.