Kannywood Media

Kannywood Media

Kannywood Media is leading online multi-lingual entertainment media solely to keep you abreast with News, Trailers, Photos, & Happenings in the Kannywood film industry.

A India, Vijay ya fito takara, kuma jama’a s**a ba shi goyon baya har ya yi nasara.A cikin jaruman Kannywood, wa kuke ga...
07/05/2026

A India, Vijay ya fito takara, kuma jama’a s**a ba shi goyon baya har ya yi nasara.

A cikin jaruman Kannywood, wa kuke ganin talakawa za su iya zaɓa idan ya fito takara?

Yau aka daura auren  a garin Maiduguri. Allah ya Sanya alheri ya bada Zaman lafiya. Ameen.Reposted from
01/05/2026

Yau aka daura auren a garin Maiduguri. Allah ya Sanya alheri ya bada Zaman lafiya. Ameen.

Reposted from

12/04/2026

Mr & Mrs

Daga wurin ɗaurin auren  Allah Ya sa albarka, Ya ba su zaman lafiya. Amin
12/04/2026

Daga wurin ɗaurin auren
Allah Ya sa albarka, Ya ba su zaman lafiya. Amin

He dreamt of being a model. Today, he's not just a model, but a role model to many.Do you recognise the face?
09/04/2026

He dreamt of being a model. Today, he's not just a model, but a role model to many.

Do you recognise the face?

Saɗiq Sani Sadiq Jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Kanyywood kuma jarumin al'umma.
30/03/2026

Saɗiq Sani Sadiq Jarumi a masana'antar shirya fina-finai ta Kanyywood kuma jarumin al'umma.

Abdul M. Sharif tare da iyalinsa Maryam Malika.
29/03/2026

Abdul M. Sharif tare da iyalinsa Maryam Malika.

Wani abin birgewa a kannywoodYakubu Muhammad ya jima a kannywood kuma duk wanda ya san shi tare da Sani danja ya san shi...
28/03/2026

Wani abin birgewa a kannywood
Yakubu Muhammad ya jima a kannywood kuma duk wanda ya san shi tare da Sani danja ya san shi a matsayin abokai. To amma ba su kadai ba ne abokai, cikinsu akwai T.Y Shaba da Ubale Ibrahim (Wanke Wanke) da sauransu. Sani shi ne mafi shahara kuma mafi kusanci da shi har ana yi musu lakabi da 2effects empire.
Amma Har yanzu Yakubu na tare da tsofaffin abokansa, har wadanda s**a rasu bai rabu da iyalansu ba. Yanzu haka na ga ya saka a fejinsa

"Ni da babban dan marigayi Ubale Wanke Wanke - Yakubu Ubale Ibrahim ( takwarana) Allah ya jaddada rahama ga Ubale amin"

Saboda kusanci, sunansa ya saka masa, ba na mantawa Rana daya muka yi aure ni da Ubale, din haka Sani Danja ne kadai ya iya zuwa yi min murna a ranar saboda babu dama Yakubu ya bar Ango ya zo gurina duk da cewa muna matukar shiri da su gaba daya, domin duk fina finansu na farko farko da ni ake yi koda ba zan fito a ciki ba. Ana tare.

Zan iya cewa Yakubu Muhammad na daga cikin mutanen da na sani maso riko da Amana da kuma yin kauna tsakani da Allah da kuma riko da zumunci.

Allah Ya jikan Ubale

✍🏻 Ali Rabiu Ali (Daddy)

Jarumi kuma Darakta Ramadan Booth tare da iyalinsa.
25/03/2026

Jarumi kuma Darakta Ramadan Booth tare da iyalinsa.

Happy Birthday Sir 🎉 🎂
25/03/2026

Happy Birthday Sir 🎉 🎂

Address

Zoo Road
Kano
700224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywood Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywood Media:

Share