22/09/2026
CAKWAKIYA GUGUWA EPISODE 2
Idan anjima da misalin karfe 8:30pm za a saki Guguwa Episode 2 a YouTube Channel mai suna "Kannwood Exclusive TV"
Haka zalika zai zo maku a gidan Talabajin na "Saira Movies TV " da misalin karfe 9:00pm.
Kar ku bari a baku labari