Anas Abba

Anas Abba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Anas Abba, Record Label, kofar Ruwa, Kano.

AUREN MATA BIYU A RANA DAYA DUNIYA NE: Ji Na Nake Kamar A Aljannah Nake, Cewar Matashin Da Ya Auri Mata Biyu A Rana Daya...
03/03/2023

AUREN MATA BIYU A RANA DAYA DUNIYA NE: Ji Na Nake Kamar A Aljannah Nake, Cewar Matashin Da Ya Auri Mata Biyu A Rana Daya A Garin Minna.

Masha Allah, Allah Ka Sanya Albarka Acikin Wannan Aure, Masu Burin Yi Kuma Allah Ka Yassare Musu.

Karin Bayani πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

AUREN MATA BIYU A RANA DAYA DUNIYA NE: Ji Na Nake Kamar A Aljannah, Cewar Matashin Da Ya Auri Mata Biyu A Rana Daya A Garin Minna Wani Matashi Ya Angonce

Matashiyar Da Aka Takewa Kafar Dama Da Mota, Lamarin Da Yakai Ga Yanke Kafar, Ta Miqa Sako Ga Gwamnan Jahar Sokoto Yanzu...
21/08/2022

Matashiyar Da Aka Takewa Kafar Dama Da Mota, Lamarin Da Yakai Ga Yanke Kafar, Ta Miqa Sako Ga Gwamnan Jahar Sokoto Yanzu-Yanzu.

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Karin Bayani

Matashiyar Da Aka Takewa Kafar Dama Da Mota A Ranar Da Ta Kammala Jarabawar Neco A Jahar Sokoto Ta Nemi Gwamnati Da Ta Kwato Mata Hakkin Ta. Rahotanni

Kalli video Yadda Manyan jaruman Kannywood sukaje Ta’aziyar Nura Mustapha waye Daraktan izzar so
05/07/2022

Kalli video Yadda Manyan jaruman Kannywood sukaje Ta’aziyar Nura Mustapha waye Daraktan izzar so

Kalli video Yadda Manyan jaruman Kannywood sukaje Ta’aziyar Nura Mustapha waye Daraktan izzar so Yau kwana biyu kenan da rasuwar marigayi Nura Mustapha

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Fitaccen Daraktan Shirin Nan Mai Dogon Zango Wato Shirin Izzar So Rasuwa A Jahar Kano, Kushiga...
03/07/2022

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Fitaccen Daraktan Shirin Nan Mai Dogon Zango Wato Shirin Izzar So Rasuwa A Jahar Kano,

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Karin Bayani

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Fitaccen Daraktan Shirin Izzar So Rasuwa Wato Nura Mustapha Waye A Jahar Kano Allah ya yiwa Nura Mustapha Waye Daraktan shirin

HAJJIN BANA: Bidiyon Jana’izar Ɗaya Daga Cikin Alhazan Jihar Nassarawa Da Ta Rasu A Makka.Ubangiji Allah Ya Jikanta Da R...
29/06/2022

HAJJIN BANA: Bidiyon Jana’izar Ɗaya Daga Cikin Alhazan Jihar Nassarawa Da Ta Rasu A Makka.

Ubangiji Allah Ya Jikanta Da Rahama Yasa Annabi Ya Amshi Baquncin Ta.

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Yin Kallo A Duk Inda Kuke.

HAJJIN BANA: Bidiyon Jana'izar Ɗaya Daga Cikin Alhazan Jihar Nassarawa Da Ta Rasu A Makka Hajjin bana: Ɗaya daga cikin alhazan Jihar Nassarawa ta rasu a

Video Yadda Wata Babbar Kotu Ta Kulle Jarumar Kannywood Hadiza GabonKushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Ku Kalli Bidiyon
29/06/2022

Video Yadda Wata Babbar Kotu Ta Kulle Jarumar Kannywood Hadiza Gabon

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Ku Kalli Bidiyon

Video Yadda Wata Babbar Kotu Ta Kulle Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Tirkashi ,abu ya girmama ,a yau dai koto wadda ke da zama a kafuna ta fara sauraran

YANZU - YANZU :- Ado Gwanja Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar Sa Mai Suna WARR Wakar da tay fice a sati Ι—aya.Zaku iyya kallon ...
29/06/2022

YANZU - YANZU :- Ado Gwanja Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar Sa Mai Suna WARR Wakar da tay fice a sati Ι—aya.

Zaku iyya kallon cikakken Bidiyon a nan Ζ™asa.
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

YANZU - YANZU :- Ado Gwanja Ya Saki Sabon Bidiyon Wakar Sa Mai Suna WARR Wakar da tay fice a sati Ι—aya. Fitaccen Mawaki A Masana'antar Shirya Fina Finan

BIDIYO: An kubutar da mahajjatan jihar Sokoto daga harin β€˜yan bindigaKushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡ Ku Kalla
22/06/2022

BIDIYO: An kubutar da mahajjatan jihar Sokoto daga harin β€˜yan bindiga

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡ Ku Kalla

An kubutar da mahajjatan jihar Sokoto daga harin 'yan bindiga Gwamnatin jihar Sokoto da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da kai hari kan jerin motocin

BIDIYO: Rundunar Yan Sanda Tayi Nasarar Chafke Matar Dake Yiwa Yan Bindiga Safarar Makamai Tare Da Ka. he Wasu Mutum 4Ku...
17/06/2022

BIDIYO: Rundunar Yan Sanda Tayi Nasarar Chafke Matar Dake Yiwa Yan Bindiga Safarar Makamai Tare Da Ka. he Wasu Mutum 4

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Yin Kallo A Duk Inda Kuke.

BIDIYO: Rundunar Yan Sanda Tayi Nasarar Chafke Matar Dake Yiwa Yan Bindiga Safarar Makamai Tare Da Kashe Wasu Mutum 4 'Yan sandan Najeriya sun kashe wasu

BIDIYO: Daga Karshe Dai Jaruma Hadiza Gabon Tayi Cikakken Bayani Game Da Soyayyar Ta Da Mutumin Da Yakaita Kotu Akan Taq...
14/06/2022

BIDIYO: Daga Karshe Dai Jaruma Hadiza Gabon Tayi Cikakken Bayani Game Da Soyayyar Ta Da Mutumin Da Yakaita Kotu Akan Taqi Aurensa

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Yin Kallo Dakuma Bayanin Da Jarumar Tayi Akan Wannan Batu. A Duk Inda Kuke

BIDIYO: Daga Karshe Dai Jaruma Hadiza Gabon Tayi Cikakken Bayani Game Da Soyayyar Ta Da Mutumin Da Yakaita Kotu Akan Taqi Aurensa Shahararriyar Jarumar

Wani fasihin matashi mai basirar zane-zanen irin na gidaje da sauransu, mai suna Abba tukur makama Dogondaji, ya rubuta ...
13/06/2022

Wani fasihin matashi mai basirar zane-zanen irin na gidaje da sauransu, mai suna Abba tukur makama Dogondaji, ya rubuta sunan Ι—an takarar shugaban Ζ™asa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar da zanen fasalin ginin gida.

Kushiga Nan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Dan Yin Kallo A Duk Inda Kuke.

WANI MATASHI MAI SUNA ABBA TUKUR YA RUBUTA HARUFAN SUNAN ATIKU DA ZANE Wani fasihin matashi mai basirar zane-zanen irin na gidaje da sauransu, mai suna

BIDIYO: Allah Sarki 😭😭😭 Ku Kalli Bidiyon Yadda Gwamnatin indiya ke cigaba da rusa gidajen musulmi, masu rajin kare Annab...
13/06/2022

BIDIYO: Allah Sarki 😭😭😭 Ku Kalli Bidiyon Yadda Gwamnatin indiya ke cigaba da rusa gidajen musulmi, masu rajin kare Annabi (SWA).

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Gwamnatin indiya na cigaba da rusa gidajen musulmi, masu rajin kare Annabi (SWA). Annabi Muhammadu (S.A.W) Uwa da Uba fansa gareka.. Dubban Al'ummar

Address

Kofar Ruwa
Kano
ANASFR

Telephone

+2348039311413

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Abba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anas Abba:

Share

Category