
26/01/2025
Dan Allah Jama’a muna cigiyar wannan Yarinya mai suna Maryama mai shekaru 3 Wadda take a Unguwar Dandishe cikin birnin kano duk Wanda Allah yasa ya ganta ya taimaka ya kira wannan lambar wayar 08036786949 08023898999 Allah yasa a dace Mungode