BUK FM 98.9

BUK FM 98.9 BUK RADIO 98.9FM (Gidan Rediyon Jami'ar Bayero, Kano Akan Mita 98.9 A Matsakaicin Zango)

Barka Da Rana Masu Sauraren Mu, Safwan Alhassan Danbare Ke Kasancewa Tare Da Ku A Zango Na Biyu Na Tsarin Yada Shiryeyen...
28/10/2025

Barka Da Rana Masu Sauraren Mu, Safwan Alhassan Danbare Ke Kasancewa Tare Da Ku A Zango Na Biyu Na Tsarin Yada Shiryeyen Mu Daga Ina Kuke Sauraren Mu Kai Tsaye.

26/10/2025

A yau Shirin Dalilin Rabuwar Mu Zai Tattauna akan Sirrin Soyayya, Shin Menene Sirrin Soyayyar Ku?

26/10/2025

Tsakanin Real Madrid da Barcelona Su waye s**a fi Magoya Baya😅?

25/10/2025
23/10/2025
SHIRN MU’AMALA Shirin Zaizo da Misalin Karfe 2:30pm daga Tagwayen Tashoshin MuBukTv/BukfmLambar dazaku Same Mu0909999401...
23/10/2025

SHIRN MU’AMALA

Shirin Zaizo da Misalin Karfe 2:30pm daga Tagwayen Tashoshin Mu
BukTv/Bukfm

Lambar dazaku Same Mu
09099994019
Muna Sauraron Tambayoyin Ku

ASUU Suspends 2 weeks warning strike with immediate effect, gives the federal government one month to address demands
22/10/2025

ASUU Suspends 2 weeks warning strike with immediate effect, gives the federal government one month to address demands

Muna tare da mawaki Jamilu Kurna Ku aiko mana da Tambayoyinku Kai Tsaye.
21/10/2025

Muna tare da mawaki Jamilu Kurna Ku aiko mana da Tambayoyinku Kai Tsaye.

Kotu tabawa Hisba na jahar kano daman aurawa Ashir Maiwushirya Aure da Yar Gudaliya cikin watanni biyu bayada zaman gida...
20/10/2025

Kotu tabawa Hisba na jahar kano daman aurawa Ashir Maiwushirya Aure da Yar Gudaliya cikin watanni biyu bayada zaman gidan gyaran hali da suke ciki a yanzu dukansu biyun

Menene ra’ayinku?

20/10/2025
Hukumar Gudanarwa ta Kano pillars ta dakatar da masu horarwarta guda biyu  EVANS OGUNYI da Ahmad GARBA yaro yaro An Kuma...
19/10/2025

Hukumar Gudanarwa ta Kano pillars ta dakatar da masu horarwarta guda biyu EVANS OGUNYI da Ahmad GARBA yaro yaro

An Kuma nada Gambo Muhammad da wasu Mutun biyu a matsayin Rikon kwarya

Address

Bayero University
Kano

Telephone

+23498999200

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BUK FM 98.9 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BUK FM 98.9:

Share